Latest
Sniper dai shine piya piya, mai hana kwari cin abinci ajiyayye, sai dai kuma yana da babbar illa sosai ga jikin dan adam, kuma ya zuwa yanzu, babu wanda zai iya cewa suwa ke wannan aika-aika, bayan da aka sami wake da yawa suna..
Hakan ya sa ta tashi domin ya dubo matarsa kuma ya bincika mene hayaniyar da ya ke ji kwatsam sai ya ga yayansa da matansa suna saduwa a dakin baki. Oleg wanda dama dan farauta ne ya yi maza ya dako bindigarsa ya harbe matarsa a y
Gwamnan Jijhar Neja Abubakar Sani Bello yace yana nazari akan sabon tsarin albashi na naira dubu 30 da aka cimma yarjejeniya a tsakanin kungiyar kwadagon Nigeria da kuma gwamnatin Kasar, A hira da manema Labarai a harabar majalis
Hafsan sojojin saman Najeriya, Air Marshal Sadique Abubakar ya bayyana a cikin gaggausar murya cewa duk wani hatsabibi da dan iska ya kuka da kan sa domin kuwa jami'an sa sun kara shiri fiye da da don ganin sun ga bayan su cikin k
Shugaban kungiyar malaman jami'o'in Najeriya na kasa (ASUU) Abiodun Ogunyemi ya bayyana cewa kungiyar ba za ta dage yajin aikin da ta fara ba har sai lokacin da gwamnatin tarayya ta biya musu bukatunsu. Kungiyar tana zargin gwamna
Hukumar Kwastam na Najeriya, shiyar tashan jirgin ruwan Onne sun damke kwantena dauke da rigunan sojoji 600, hulunan sojoji 600 da takalman sojoji 600. An shirya kayayyakin sojin ne nade jikin tiyo 80, katon na yar ciki 10, katon
Dan Majalisar Tarayya Sergius Ogun na APC daga jihar Edo neda kuma Babajimi Benson, dan APC daga Lagas ne suka gabatar da kudirin, inda suka nemi cewa takaita yawan shekarun wanda za a dauka aiki a gwamnati na kawo cikas.
Bayan da aka karanta karar gaban kotun, wanda ake zargin ya musanya aikata wannan laifi. Zargin aikata laifin, wanda jami'i mai shigar da kara ya ce laifin ta'addanci ne, wanda kuma ya ci karo da sashe na 22 sakin layi na (3) na d
A zantawa da suka yi da sashen Hausa na BBC, 'yan fansho sun roki gwamnatoci na jiha da Tarayya, da ma na kananan hukumomi, da suyi wa Allah su tuna dasu lokacin da ake biyan albashi wanda aka qara wa ma'aikata
Masu zafi
Samu kari