Latest
Ya ce rashin biyaya ga doka, rashin shugabanci nagari, rashin biyaya ga umurnin kotu, saba ka'idojin zabe da jam'iyyu keyi da yadda iyayen gida na siyasa su kayi babakere ga harkokin siyasa yana barazana ga demokradiyar Najeriya.
Gidan talabijin na OAK ya nemi afuwar ministan watsa labarai Lai Muhammed a bisa wani bidiyo daya watsa inda ministan ya bayyana cewa gwamnati tana kashe makudan kudade wajen ciyar da Alzakzakiy wanda yake daure tun a shekara ta..
Ma'abota bincike a Najeriya sun gano cewa ganyen alala wanda aka sani da 'Thaumatococcus danielli' a kimiyyance yana kare tsanantar cutar ciwon suga da kuma hanta. A takaice dai masu binciken sun gano cewa kwayar shi tana dauke...
Kamfanin dake samar da wutar lantarki na Kaduna Electric shiyyar Kaduna, Sokoto, Kebbi da Zamfara yayi kira ga Coci-coci da masallatai dasu fara biyan kudin wutar lantarki da suke sha. Abdulazeez Abdullahi yace rashin biyan kudin
Kamar yadda masu kiyasi da yawa suka tabbatar, Najeriya kasa ce mai kunshe da albarkatun ma'adanai kuma mafi inganci a duniya. Ya tabbatarwa sa kasar Canada cewa sauki ya samu yanzu ta fannin kasuwancin hakar ma'adanai saboda...
Wata ta bar dubun dubatar al'umma a cikin al'ajabi bayan da ta ce ita da saurayin ta fatalwa ne kuma tuni har sun kammala shire-shiren yin aure a tsakanin su cikin kankanin lokaci. Matar, baturiya 'yar kasar Birtaniya mai suna Am
Wasu bayin Allah sun samu shiga addinin musulunci a ranar Juma'a bayan kammala sallar Juma'a a masallacin Bin Fodio dake birnin Jalingo, inda shugaban Majalisar Malamai na kasa na Kungiyar Izala Dr Ibrahim Jalo Jalingo ke limanci.
A sanarwar da ta fito daga fadar shugaban kasa a jiya, Juma'a, Femi Adesina, kakakin shugaba Buhari ya sanar da cewar Buhari zai sadu da babban sakataren Majalisar dinkin duniya da ragowar shugabannin duniya domin tattauna gudunma
Sanata Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso - dake zaman tsohon gwamnan jihar Kano kuma mai wakiltar mazabar Kano ta tsakiya ya sami babbar tarba daga wajen magoya bayan sa a unguwar Ja'en dake Kano a kan hanyar sa ta zuwa mahaifar sa dake
Masu zafi
Samu kari