Latest
Sojoji da dama ne suka gamu da ajalinsu, yayin da dozin daga cikinsu suka samu raunukan harsasai, a lokacin da mayakan Boko Haram suka kai wani mummunan hari a sansanin soji da ke karamar hukumar Matele, jihar Borno, a yammacin ra
Daya daga cikin 'ya'yan tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Blessing Onuh ta sanar da ficewar ta daga jam'iyyar mahaifin ta Peoples Democratic Party (PDP) zuwa jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA). Blessing On
Legit.ng ta gano cewa Tahir Shehu wanda shine Ciyaman din jam'iyyar PDP a jihar Adamawa shine aka zaba a matsayin jagoran IPAC na jihar. An ruwaito cewar an fafata a wajen zaben amma daga karshe Ciyaman din na PDP ya samu kuri'u 2
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar dakarun sojin Najeriya kadai ba zasu iya kawo karshen aiyukan ta'addanci na kungiyar Boko Haram ba. Kazalika, Buhari ya bayyana siyasa a matsayin abinda ya fara kawo matsalar Boko
Rahotanni sun kawo cewa, masu garkuwa da mutane sun yi gaba da mutum 45wadanda suka hada da yara, da mata a karamar hukumar Shinkafi da ke jihar Zamfara. Satar mutanen ya afku ne tsakanin ranar Alhamis zuwa Asabar.
A kalla mutane uku ne suka rasu yayin tare da kona gidaje biyu da mota guda a safiyar Litinin a yayin da fada ya kaure tsakanin wasu matasa da suka hallarci wata biki a jihar Bauchi kamar yadda 'yan sanda suka bayyana. Wasu da suk
Sai dai a yanzu haka an kama wannan Dansanda, an mikashi ga rundunar Yansanda ta musamman masu gudanar da binciken manyan laifuka dake garin Akure, inda ake cigaba da tsareshi tare da gudanar da bincike akan motar da aka sace.
Wata babbar kotun Kano ta haramta wa Jafaar da Daily Nigerian wallafa ko yada bidiyon gwamnan har zuwa lokacin da za’a sake zama a ranar 6 ga watan Disamba. Hakan ya biyo bayan karar da gwamna Ganduje ya shigar.
An kammala zaman tattaunawa tsakanin gwamnonin Najeriya da shugaban kasa Muhammadu Buhari daya gudana a fadar gwamnatin Najeriya, Aso Rock Villa dake babban birnin tarayya Abuja, inda aka tattauna batun karancin albashi.
Masu zafi
Samu kari