Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakoncin babban Malamin addinin Musulunci Sheikh Ismail Mufti Menk a wata ziyara daya kai fadar gwamnatin Najeriya, dake Aso Rock Villa babban birnin tarayya Abuja a daren Lahadi, 18 ga wata
Majiyar Legit.com ta ruwaito kaakakin rundunar Yansandan jahar, Ebere Amaraizu ta tabbatar da faruwar lamarin, inda tace lamarin ya faru ne a wani babban otal dake garin Agbani na cikin karamar hukumar Nkanu ta yamma na jahar Enug
Buhari ya bayyana hake ne a wani taron kaddamar da yakin neman zabensa karo na biyu daya gudana a fadar shugaban kasa kuma ya samu halartar gwamnoni goma sha daya, Sanatoci, manyan jami’an gwamnati da jiga jigan yan siyasa.
Legit.com ta ruwaito Buhari ya bayyana hake ne a wani taron kaddamar da yakin neman zabensa karo na biyu daya gudana a fadar shugaban kasa kuma ya samu halartar gwamnoni goma sha daya, Sanatoci, manyan jami’an gwamnati da jiga jig
Wata kotu dake zaman ta a garin Abuja mallakar gwamnatin tarayya ta kori karar da wata kungiyar 'yan madigo ta shigar a gaban ta suna kalubalantar hana su satifiket da hukumar yiwa kungiyoyi da kamfuna rijista watau Corporate Affa
Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da yakin neman zaben kujeran shugaban kasa a zaben 2019 a yau Lahadi, 18 ga watan Nuwamba, 2018 a farfajiyar taro na fadar shugaban kasa. Shugaban kasan ya yi kira ga yan siyasa da su gudanar
A jihar Katsina, Abubakar Kusada na jam'iyyar APC ne ya lashe zaben maye na mazabar Kankia/Kusada/Ingawa. Kusada ya samu kuri'u 48,518, fiye da na dan takarar da ke biye ma sa, Abdulssamad Yusuf na jam'iyyar PDP. Da yake sanar da
Akwai alamun ceea tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, na iya janye goyon bayan da yake yiwa dan takarar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, a zaben kujerar shuganan kasa. Wanna kuwa ba zai rasa nasaba da yadda Atiku ya mayar da L
Ga dukkan masu bibiyar harkokin fina-finan Hausa sau da kafa, za su fahimci cewar masana'antar ta yi sabuwar bakuwar jaruma kuma kyakkyawa da ake tunanin nan ba da dadewa ba za'a fara damawa da ita sosai a harkar. Wannan dai ba ko
Masu zafi
Samu kari