Latest

Assha: Gobarar Dare tayi barna a jihar Kano
Assha: Gobarar Dare tayi barna a jihar Kano
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Mun samu cewa hukumar kwana-kwana ta jihar Kano ta bayyana cewa, aukuwar wata wutar gobara ta lankwame Daki 1 da kuma Shaguna 7 a babbar hanyar Weatherhead da ke unguwar Sabon Gari a tantagwaryar birnin Kanon Dabo.