A kasashen Afirka, Najeriya ko na goman farko bata fito ba abana a saurin habakar tattalin arziki

A kasashen Afirka, Najeriya ko na goman farko bata fito ba abana a saurin habakar tattalin arziki

- Najeriya ta zamo koma baya a habakar arziki

- Ko meye dalilin rashin habakar tattalin arzikin kasar

- Wani bincike da aka gudanar ya nuna cewa kasar bata cikin jerin kasashe 10 na farko a saurin habakar tattalin arziki

A kasashen Afirka, Najeriya ko na goman farko bata fito ba abana a saurin habakar tattalin arziki
A kasashen Afirka, Najeriya ko na goman farko bata fito ba abana a saurin habakar tattalin arziki
Asali: Depositphotos

Abun mamaki kasar Najeriya bata daya daga cikin kasashe 10 na farko a bangaren saurin habakar tattalin arzikin kasa.

Wannan batu ya kasance abun dubawa,duba da yanda kasar take iyakar kokarin ta don ganin ta farfado da tattalin arzikin kasar da yayi kasa amma har zuwa yanzu ba'a cimma gaci ba.

Binciken ya nuna cewa kasar Ghana itace kasar da tazo ta farko a bangaren saurin habakar arziki inda kasar Ethiopia ta biyo bayan ta.

Jama'a da dama zasu so suji dalilin daya hana kasar tamu ta Najeriya ta shigo cikin jerin farko a wannan bangare na habakar tattalin arzikin kasa.

DUBA WANNAN: Jonathan ma yaci cuwa-cuwar rijiyar mai - bincike

Kasar Ghana itace tazo a kasa ta farko da tafi kowacce sauri wajen habakar arziki. Ga yanda rahoton ya nuna:

- Ghana 8.3%

- Ethiopia 8.2%

- Cote d'ivoire 7.2%

- Dijibouti 7.0%

- Senegal 6.9%

- Tanzania 6.8%

- Sierra Leone 6.3%

- Burkina Faso 6.0%

- Benin Republic 6.0%.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Online view pixel