Latest
A ranar Laraba 28 ga watan Nuwamba ne shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da taron hafsin hafsoshin Najeriya na 2018 wadda aka saba yin duk shekara. Wannan karon an gudanar da taron ne a birnin Maiduguri na jihar Borno. Legit.ng
Fusatattun mutane sun kashe jami’in SARS wanda ya harbe wani jami’in kula da zirga-zirgan motoci na jihar Lagas wato Lagos State Traffic Management Authority (LASTMA), Adeyemo Rotimi, a ranar Laraba, 28 ga watan Nuwamba.
A cikin sanarwar da rundunar ta fitar shafinta na Twitter @PoliceNg ta nuna cewa shirin daukar dan sandan kyauta ne don haka ta nemi duk wanda ya cancanta kan ya gaggauta zuwa shafinta na yanan gizo www.policerecruitment.ng domin
A ranar Laraba ne aka bayyana cewa Shugaban kasar Russia Vladmir Putin, Zai gana da takwaransa na Masaautar kasar Saudiyya, Yarima mai jiran Gado Muhammadu dan Salmanu a kasar su ta Rasha, a Kremlin, fadar shugaban kasa
Masu garkuwa da mutanen sun nemi a basu naira miliyan goma sha biyar wanda da taimakon al'ummar Najeriya da kuma Sanata Kabiru Marafa aka samu aka hada kudin. Bayan kammaluwar kudaden Ibrahim wanda ya kasance miji ga yayar wadanna
A jiya Laraba shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, gwamnatinsa ta taka muhimmiyar rawar gani wajen dakusar da tsanani na ta'addancin Boko Haram a jihar Borno wanda da tuni wani labari ake ji ba wannan ba.
Fusatattun mazauna yankin Sharada Malam a garin Kano sun kai wa tawagar yanke wuta da karban kudaden shiga na hukumar Kano Electricity Distribution Company (KEDCO) hari. Kakakin KEDCO, Mohammed Kandi ne ya bayyana hakan.
Majalisar dattawa a ranar Laraba, 28 ga watan Nuwama ta amince da samar da sabbin makarantun gaba da sakandare 10 a fadin kasar. An yanke shawarar ne bayan yan majalisar dokoki sun samu rahoton kwamitin majalisar dattawa kan hakan
“Amma abin takaici har yanzu babu wani martani daga fadar, kuma babu wanda ya cike gurbin limancin, don haka muna jin zafin wannan mataki, kuma muna yi ma mahukunta tuni da su duba kukanmu da idon tausayi.” Inji kungiyar.
Masu zafi
Samu kari