Jerin sabon kudin albashin yan sanda

Jerin sabon kudin albashin yan sanda

Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan takardan Karin albashin ma’aikatan hukumar yan sandan Najeriya a ranan Litinin, 26 ga watan Nuwamba, 2018.

A farkon watan nan, Wasika daga hukumar albashi ya nuna cewa an karawa jami’an yan sandan Najeriya albashi. Shugaba hukumar Cif Richard Onwuka Egbule, ya rattaba hannu kan wannan wasika bayan samun umurni daga ofishin hukumar.

Wasikar tace: “Ina mai tabbatar da Karin albashi da canjin tsarin albashin hukumar yan sanda. Wannan kari zai fara aiki ne daga ranan 1 ga watan Nuwamba, 2018 kamar yadda fadar shugaban kasa ta tabbatar.”

Jerin sabon kudin albashin yan sanda

Jerin sabon kudin albashin yan sanda
Source: UGC

Karanta jerin:

1) Konstable (PC) II - N84,000

2) Konstable (PC) I - N86,000

3) Sajen Kofura (SC) - N96,000

4) Sajen Major (SM) - N119,000

5) Sifeto (IP) II - N167,000

6) Sifeto (IP) I - N254,000

7) (ASP) II - N271,000

8) (ASP) I - N296,000

9) Mataimakin sufritandan (DSP) - N321,000

10) Sufridtandan (SP) - N342,000

11) Babban Sufritandan (CSP) - N419,000

12) Karamin mataimakin kwamishana (ACP) - N483,000

13) Mataimakin kwamishana (DCP) - N531,000

14) Kwamishana (CP) - N1.5million.

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel