Latest
Masu iya magana sukan ce gemu dai baya hana neman ilimi. Wannan karin maganar ya yi dai-dai da abinda ya faru a rayuwarta wata dattijuwa da ta bai wa mutane mamaki sosai yayin da ta koma makaranta duk da tsawon shekarunta. Wata da
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya rubutawa shugaban kasar Amurka, Donald Trump, wasikar ta'aziyyar tsohon shugaban kasar Amurka, George H. W Bush. A takardar ta Obasanjo da Kehinde Akinyemi, mai taimaka masa a
Yayinda yan Najeiya ke shirin zaben 2019, jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a jihar Ogun ta rasa akalla mambobinta sama da 26 a majalisar dokokin jihar inda suka koma jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM).
Sanata mai wakiltan yankin Nasarawa ta yamma a majalisar dokokin kasar, Abdullahi Adamu, ya bayyana cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya cika dukkanin alkawaran zaben da ya dauka tare da habbaka tattalin arziki da kuma tsaro.
Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, ya koka kan rahotannin da ake yadawa na cewar yana goyon bayan Buhari da Atiku. Ya jaddada cewa har yanzu yana goyon bayan dan takarar jam'iyyar APGA a zaben 2019 mai zuwa.
Za ku ji cewa Kasar Qatar za ta fice ta bar Najeriya da sauran Kasashe a Kungiyar OPEC. Qatar ta yi wa Kasar Saudi bore ta janye kan-ta daga tafiyar OPEC. Kasar Qatar tana hako gangar mai 600, 000 a kowace ranar Duniya.
Shugaban Kiristoci mabiya darikar Katolika Fafaroma Francis ya ce cocin ba za ta amince da limamai masu sha'awan maza ko luwadi ba, inda ya kara da cewa zai fi zama alkhairi ga duk wani limami dan luwadi ya ajiye aikinsa a maimako
Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ne ya sanar da haka ciki wata takardar aiki da aka rarraba ma hukumomin a ranar 16 ga watan Oktoba wanda tace an yi haka ne don tabbatar da kamfanonin da hukumomin sun daina cutar da gwam
Wannan arangama da aka yi tsakanin yayan kungiyoyin asirin ya tayar da hankulan jama’a mazauna yankin, inda suka kai rahoto ga rundunar Yansandan jahar wanda ta tura jami’anta zuwa yankin don shawo kan matsalar.
Masu zafi
Samu kari