Latest
Wani shahararren dan kasuwa a Kebbi, Alhaji Mustapha Asaija, da wasu mambobin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) dubu biyar sun bar jam’iyyar zuwa babbar jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP).
Atiku Abubakar ya fadi yadda zai kawo karshen Boko inda yayi alkawarin takawa Gwamnonin Najeriya burki wajen facaka da kudi. Atiku ya kuma soki korar Malaman Makaranta da ake yi daga aiki a Kasar wanda ke kara yawan marasa aiki.
Fadar sarkin Kano ta sanar da cewar za ta nada mawakin masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Naziru Ahmad, a matsayin sarkin mawakan sarkin Kano. Hakan na kunshe ne cikin wata takardar sanarwa da Munir Sanusi, shugaba
Da su ke tabbatar da barazanar shiga yajin aikin matukar gwamnati ba ta biya su kudin da su ke nema ba, Patrick Etim, mai bawa kungiyar IPPI shawara a bangaren shari'a, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) cewar du
Shugaba Muhammadu Buhari ya mayar da martani mai zafi kan masu rade-radin cewa ya mutu a shekarun baya da yayi jinya a kasar Ingila. Ya bayyana cewa yana nan da rai kuma ba da dadewa ba, zan yi murnan ranan haihuwa na cika shekaru
Shugaban rundunar 'yan sanda na kasa, Ibrahim Idris, ya tura karin wata runduna mai dauke da jami'an 'yan sanda 2000 zuwa jihar Borno domin yin aikin soji na yaki da 'yan ta'addar Boko Haram. Rundunar ta kunshi jami'an 'yan sanda
Kamar yadda ta sanar a jadawalin tsare-tsarenta na yakin neman zaben shugaban kasa, ayarin kamfen din dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP ya dira a jihar Sokoto, arewa maso yammacin Najeriya. Jam'iyyar ta PDP za
Kazaure ya bayyana inda ake samu matsala wajen Boko Haram da kuma yadda za ayi gyara. Kazaure yana ganin ya dace Buhari ya tsige su Buratai domin kawo karshen Boko Haram yace a da ya kan shiga cikin Dajin ya dauki tsawon lokaci.
A ranar 10 ga watan Satumba, 2018, rundunar sojin sama ta Najeriya (NAF) ta gudanar da wani atisaye domin gwajin wasu dabarun ceton rai daga sararin samaniya. Rundunar ta bayar da horon ne ga dakarun soji 37 da ke bangaren kula da
Masu zafi
Samu kari