Latest
Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta kama wani mutum mai suna Sani Abdullahi da laifin yunkurin safarar kudi da yawansu ya kai miliyan N75m a filin jirage na Mallam Aminu dake Kano. A kama Abdullahi ne a ji
Jam'ian 'yan sandan sun kama mutumin, Umaru Shehu Makeri, a karamar hukumar Bukkuyum kamar yadda sabon kwamishinan 'yan sanda a jihar, Zannah Muhammad Ibrahim, ya sanar a jiya, Laraba, yayin ganawa da manema labarai. Zannah ya ce
Ya kashe sama da mayakan Boko Haram 14 kafin suka kashe shi. Yana kashe su yana kara kutsawa cikinsu. Sai dai akwai wani dan ta'adda da ya harba, ya dauka ya mutu; wannan dan ta'addan ne ya samu karfin da ya harbe shi ta baya, ida
Alhaji Isa Mustapha Agwai I, sarkin Lafia kuma shugaban kungiyar sarakunan jihar Nasarawa ya mutu yana da shekaru 84 a duniya. Alhaji Sule Abubakar, Ajiyan-Lafiya ya tabbatar da mutuwar babban sarkin ga manema labarai.
Shehu Sani, ya bayyana gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai a matsayin wanda bai tsinanawa jihar Kaduna komai ba, tsawon kusan shekaru 4 na mulkinsa. Sani, ya yi ikirarin cewa, duk da El-Rufai na da hannu a wajen hanashi tikit
Mustapha Atiku Abubakar wanda ya bayyana kanshi a matsayin da ga dan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyar PDP wato Atiku Abubakar yace hoton da ake yadawa na Atiku da wata mata to wannan matar mahaifiyarsa ce
Wani matashi wanda ya siyar da kodar shi don siyan iPhone da ipad na nan a nakashe, kwance rai a hannun Allah sakamakon ciwon dayar kodar. Saurayin dan shekaru 17 a shekarar 2011 ya siyar da kodar shi don ya nuna ma abokan shi shi
Inspekta Lawrence yace Usman da sauran abokansa da a yanzu sun cika wandunansu da iska sun hada baki suka kada dabbobinsu cikin gona mallakin Segun Oyeku, gonar dake cike da masara da ganyayyaki da suka kai na naira miliyan 4.
Wai ibtila’I ya rutsa da mutane da dama yayin da jirgin kasa cike da fasinjoji ya tuntsura daga kan layin dogo a daidai kasuwar dabbobi ta Ashade dake kusa da tashar Magoro, a cikin unguwar Agege ta jahar Legas, kamar yadda Legit.
Masu zafi
Samu kari