Latest
Wata kungiya mai zaman kanta (DARE) ta fara bawa matasan Kaduna horo a kan sabuwar fasahar amfani da sarrafa bola, musamman domin amfani a gine-gine. Sabuwar fasahar zata bawa matasan damar koyon sarrafa bola domin yin rufi a gida
Dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar Providence Peoples Congress (PPC), Mista Victor Okhai, ya sha alwashin lallasa dan takara na jam'iyyar APC, shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma na babbar jam'iyyar adawa ta PDP.
Farfesa Wole Soyinka, ya ce kirkira da yada labarai na karya ya zama babbar matsala, ga dan adam, da zata iya haddasa yakin duniya III. Soyinka ya bayyana hakan ne a Abuja yayin da ya kasance bako na musamman a wani shirin kafar
Jiya ne Bala Bantex yace El-Rufai da Shugaba Buhari za su zarce babu tantama a 2019. Mataimakin na Gwamna El-Rufa’i ya fadawa jama’an Garin Zonkwa cewa lokacin kurum su ke jira su ji hukumar INEC ta sanar da hakan.
Shugaban masu da'awah na kungiyar, Ibrahim Jalo-Jalingo ne ya bayar da wannan sanarwar a wani taron wa'azi da kungiyar tayi a garin Jimeta da ke Yola a ranar Juma'a. An shirya wa'azin ne domin murnar daurin auren 'ya'ya mata guda
Wani labari mai cike da ban al'ajabi da muka samu shine na mutanen wani kauye dake kasar Rasha sun tashi sun ga ruwan koramarsu ya gurbace ya koma jini maimakon ruwa da sanyin safiya. Wannan abin al'ajabi dai kamar yadda majiyar m
A dan iskan nan mai kadawa maganganun dake ta yawo a bakunan jama'a dai yanzu shine irin so da kauna mai karfin gaske da a ke zargin ya shiga tsakanin fitattun jaruman nan na wasan Hausa fim a masana'antar Kannywood watau Adam Zan
Cutar sukari (diabetes) faruwa ne sakamakon yawan sindarin glucose (sukari) a jinin dan adam kuma cutar da kasu kashi uku ne akwai nau'i na 1 da na 2 sannan akwai cutar sukarin masu dauke da juna biyu. Sai dai a halin yanzu ciwon
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama wasu mahauta hudu da ke sayar da nama a Agege na jihar Legas bisa zarginsa da daukan nauyin 'yan bindiga da ke kai hare-hare a wasu garuruwa a jihar Zamfara. The Punch ta ruwaito cewa garuruwa
Masu zafi
Samu kari