Latest
An gurfanar da mutane biyar a gaban kotun Majistare da ke jihar Kano inda ake zarginsu da lalata fostoci da allunan zabe na jam'iyyar All Progressive Congress (APC) da ke mulki a jihar. An zarginsu da aikata laifin hadin baki, shi
A gefe guda kuma, tayi kira ga jama'a dasu yi wa kansu kiyamul layli su bar sayar da katunan su ga 'yan siyasa, wadanda ke son su kwace musu gobensu. A Sokoto dai a watan fabrairu akwai kallo, tunda Tambawal ya bar Ogansa Wamakko
Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya sake kare kansa akan shawarar da ya yanke na marawa dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar baya a zaben da za a gudanar a watan gobe.
Rahotanni sun bayyana cewa akalla mambobin jam'iyyar PDP 5,000 ne suka fice daga jam'iyyar zuwa APC a karamar hukumar Ganye da ke cikin jihar Adamawa. Shugaban jam'iyyar na jihar ya ce babu wani banbanci tsakanin tsoffin mambob
Dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kushe gwamnati mai ci yanzu da kuma bayyana gwamnatin damokaradiyyar da zai kafa mutukar aka zabe shi a zabe mai zuwa. Wazirin Adamawan ya lissafo doko
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya kaddamar da wata cibiyar wankin koda dake cikin harabar babban asibitin karamar hukumar Kaduna ta kudu, asibitin tunawa da Yusuf Dantsoho, wanda akafi sani da suna Asibitin Dutse
Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, za su halarci wani babban taro na addini da za a gudanar cikin garin Abuja.
A wani jawabi daga Shugaban kungiyar, Cif R F Fasoranti, kungiyar ta ce lallai ya kamata Shugaban kasar ya zama abun koyi ta hanyar kaddamar da kadarorinsa cewa don yan Najeriya su dauke shi a matsayin mutum mai kaifi daya.
Bugu da kari, Manjo Clement yace sun kama wasu mutane biyu, Musa Amadu da Auwalu Muntari dukkaninsu mazauna kauyen Danfumi, wadanda yace suna kai ma yan bindigan bayanan sirri, kuma a yanzu haka suna taimaka ma Sojoji da bayanai.
Masu zafi
Samu kari