Latest
A yayin da tiryan-tiryan sakamakon babban zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar ke ci gaba da bayyana, mun samun cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yiwa Atiku Abubakar diban Karan Mahaukaciya a jihar Kano.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ta ki amincewa da sakamakon zaben Shugaban kasa daga jihar Katsina kan zargin rashin bin ka’ida. Kamfanin dillancin labaran Najeriya (NAN) ta ruwaito cewa shugaba Muhammadu Buhari ya lashe
Dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya lallasa shugaban kasa Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC yayin da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta bayyana sakamakon babban zaben kasa na ranar Asabar.
Mun samu cewa, dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi nasara a jihar Adamawa yayin hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta fidda sakamakon babban zaben kasa na ranar Asabar.
Jam’iyyar adawar kasar nan PDP ce ta kawo wadanda za su wakilci yankin Abuja a majalisar wakilai da dattawa. Babbar jam’iyyar hamayya ta PDP ta yi nasarar laske kaf kujerun majalisar tarayya na yankin Abuja a 2019.
Rahotannin da Legt.ng Hausa ke samu yanzu na nuni da cewa wasu da ake kyautata zaton cewa 'yan bindiga ne sun kai sabon hari a karamar hukumar Kajuru, jihar Kaduna, inda suka kashe mutane da dama. Wani mazaunin garin, wanda ya tab
Sakamon zabuka ke cigaba da kwararowa musamman ma a kafafen sadarwar zamani da kuma sauran kafafen yada labarai wadanda ba hukuma ba tun bayan zabukan da aka gudanar a dukkan fadin kasar ranar Asabar din da ta gabata. Sai dai kama
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta na Kasa INEC ta sanar da cewa Gwamna Kashim Shettima na jihar Borno na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Borno ne ya lashe zaben sanata na mazabar Borno ta Tsakiya. A yayin da ya ke ba
Kwamishinan 'yan sanda na jihar Kano, Mohammed Wakili, ya karyata jita-jitar da ke yawo na cewar shi kasurgumin dan shaye shaye ne. Mr Wakili ya ce haka Allah ya halicce shi; yin magana kamar wanda ya bugu, da kuma kakkarya sassa
Masu zafi
Samu kari