Latest
Mun kawo maku wasu abubuwa daga cikin tarihin gwamnan Kano Abdullahi Ganduje wanda ya samu tazarce da ba ku sani ba. Ganduje yayi fada da Rabiu Kwankwaso wanda su ke tare tun 1999.
Hotunan daliban jami’ar da dama sun wanzu a shafukan sadarwar zamani, yayin da suke banka ma sigari wuta suna zukarta a lokacin da suke tsaka da daukan darasi a cikin aji, kamar yadda Legit.ng ta gano.Sai dai ba wai haka nan ban
Mun ji cewa Abokin takarar El-Rufai yace zai samu nasara a gaban Kotu inda ya kuma jinjinawa Magoya bayan sa da irin jajircewar su. Muhammad Isa Ashiru Kudan yace PDP ta ci zabe a Kaduna ba APC ba.
Rahotanni sun kawo cewa an shiga halin dar-dar a majalisar dokoki jihar Jigawa kan wani makirci da ake kullawa don tsige kakakin majalisar dokokin jihar, Idris Garba, wanda aka fi sani da Kareka.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari ya auku ne a ranar Lahadi, 31 ga watan Maris, yayin da Magidancin mai suna Jamal Yari tare da matarsa Amina, kanwarsa Zahra’u, da yayansa guda biyu Affan da Adnan suke dawowa daga jahar Go
Rundunar kungiyar hadin gwiwar Dakarun sa kai ta Multinational Joint Task Force, MNJTF, ta samu nasarar kashe wani Kwamandan kungiyar masu tayar da kayar baya na Boko Haram tare da mabiyan sa 15 a gabar tafkin Chadi.
Wani masanin tattalin arziki na jami'ar John Hopkins da ke Baltimore a kasar Amurka, Steve Hanke, ya sanya Najeriya a mataki na shida cikin jerin kasashen duniya mafi girman tabarbarewa ta fuskar munin tattalin arziki.
A wata kasuwa da ke kauyen Tsauni mai nisan kilomita 35 daga Tsafe, an ga jama'a na bin dogon layi domin gana wa da masana jeji da surkulle domin karbar asirin da zai kare su idan 'yan bindiga su kawo masu hari. Mazauna kauyukan
Hukumar jami'an tsaron 'yan sanda ta jihar Legas, ta cafke wani babban Limamin Coci, Rabaran Ezuma Chizemdere, da aikata babban laifi na Luwadi da Samari da a halin yanzu daya daga cikin su ya kamu da cutar Kanjamau.
Masu zafi
Samu kari