Latest
Mazauna birnin Kaduna sun koka a kan irin kalaman batsa da batanci da mafi yawanci masu tallan magungunan gargajiya suke amfani da shi a yayin da suke tallata magungunarsu. Al'ummar garin Kaduna sun bayyana bacin ransu a kan lamar
Hukumar 'yan sandan jihar Legaas ta cafke wani malamin makarantar Sakandare da ta ke zargin shi da yi wa daliban makarantar da ya ke koyarwa dole wurin ganin sun ba shi hadin kai ya yi lalata da su. Ana tuhumar malamin da...
A kowacce rana daruruwan mutane suna tururuwa zuwa kauyen Tsauni, da ke karamar hukumar Tsafe a jihar Zamfara, domin sayan wata laya, wacce su ka yi imanin, in dai su ka yi amfani da ita, to sun fi karfin kowacce irin bindiga...
Matar shugaban kungiyar direbobi ta kasa reshen jihar Uyo, Mrs Margaret Udofia, ta bayyana yanda jami'an 'yan sanda su ka kashe mata mijinta Mr Ubong Udofia, a tashar mota. Ta bayyanawa manema labarai cewa mijinta ya mutu a...
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin jiga-jigan malamai da limamai manyan masallatan Najeriya a ranar Juma'a, 29 ga watan Maris, 2019 a fadar shugaban kasa dake AsoVilla, birnin tarayya, Abuja.
Gwamnan jihar Adamawa, Jibrilla Bindow, ya amince da sakamakon zaben gwamnan jihar kuma ya taya. Ahmadu Umaru Fintiri, murnar nasara a zaben da aka gudanar ranar Alhamis, 28 ga watan Maris, 2019.
Kakakin majalisar wakilan tarayya Mr Yakubu Dogara, ya bayyana kaduwarsa bisa rasuwar dan majalisa mai wakiltar mazabar Yauri/Shangi/Ngaski a majalisar wakilan tarayya da ke a jihar Lebbi, Hon. Mohammed Dantani. A cikin wata sanar
Hukumar 'yan sanda a jihar Kebbi su na binciken kisan wata mata da diyarta mai shekaru uku a duniya, a kauyen Dole Kaina da ke karamar hukumar Dandi, a jihar ta Kebbi. Jami'in hulda da jama'a na hukumar 'yan sandan, DSP Nafiu...
Idan da ace Abba Gida Gida ne ya lashe zabe, jiha mai girma kamar Kano za ta iya shiga cikin rudani da rashin makoma a hannun shugaban da baida kwarewar shugabanci, wanda sai ya dauk dogon lokaci yana karantar lamuran jihar. A cik
Masu zafi
Samu kari