Latest
Mun kawo manyan dalilin karancin ‘Yan kwallon Arewa a cikin Kungiyar Super Eagles. Bincike ya nuna cewa dai ‘Yan wasan da su ka fito daga cikin Arewa, 7 ne kurum su ka taba buga Gasar AFCON a Najeriya.
Hamshakin mai kudin ya bayyanawa matasan hakan a lokacin da ya yi wata hira ta musamman da mashahurin mai kudin nan dan kasar Sudan, Mo Ibrahim a Abidjan, babban birnin kasar Kwaddibuwa, a karshen makon da ya...
Al'umma daga garuruwa da dama daga kananan hukumomin da suke makwabtaka da dajin Kamako ne suka hada wata runduna ta 'yan sa kai, inda suka hadu a garin Dungun Ma'azu dake cikin karamar hukumar Sabuwa a jihar Katsina, inda suka...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito dubun yan fashin ta cika ne a ranar Talata, 9 ga watan Afrilu yayin da suke aikata aika aikansu a unguwar Liman Madalla, cikin karamar hukumar Suleja na jahar Neja.Rundunar ta bayyana sunayen yan fash
Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar, Ibikunle Daramola ne ya bayyana haka, inda yace Sojojin sun kai wannan hari ne a karkashin aikin Operation Diran Mikiya bayan samun bayanan sirri game taruwar yan bindiga a sansaninsu dake Aj
Legit.ng ta ruwaito shi dai wannan mugun sunansa Sani Ibrahim Iliyasu Birtu, kuma bafillace ne, inda dakarun rundunar Sojan suka kamashi a dajin Rijana dake cikin karamar hukumar Chikun na jahar Kaduna.
A yayin da duniya ke juyawa sau daya a cikin kowacce shekara, ana samun canjin yanayi daga damuna zuwa hunturu (sanyi) zuwa yanayi na zafi. A lokacin zafi, ana samun budewar rana, lamarin da ke kara dumama yanayin jiki da na muhal
Hajiya Yelwa, tsohuwar matar Sanata Goje ta mutu ne a watan Oktoba na shekarar 2017 bayan tayi fama da gajeriyar jinya. Ta mutu tana da shekaru 55 a duniya. Rahotanni sun bayyana cewar sabuwar amaryar 'yar asalin jihar Bauchi ce.
Majiyar Legit.ng ta fadi cewa: Man united zata fara karbar bakuncin zagayen wasar na farko ranar Laraba, wannan shi zai kasance haduwar wadannan kungiyoyin biyu na farko tun haduwarsu ta karshe da Barcelona ta lallasa United a was
Masu zafi
Samu kari