Latest
Sarkin Katsina, mai martaba, Alhaji Abdulmummuni Kabir Usman ya dakatar da hakimai biyu, kamar yadda shafin Taskar labarai ta ruwaito. Wadanda aka dakatar sune Durbin Katsina, Hakimin Jikamshi, da Hakimin Kaita.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a kokarinsu na yin garkuwa da matan auren, yan bindigan sun dirka ma wasu mutane uku bindiga, wanda hakan yayi sanadiyyar mutuwar guda daga cikinsu, yayin da sauran biyun suka samu rauni.
Mun ji labari cewa wata Jami’a a Arewa za ta ba Dangote kyautar Digiri saboda taimakon da yake yi wa al’umma. Kwamared Hassan Adebayo Sunmonu shi ma zai samu shaidar Dakta tare da Alhaji Aliko Dangote.
Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar, Ibikunle Daramola ne ya bayyana haka a ranar Litinin yayin ganawa da manema labaru a babban birnin tarayya Abuja, inda yace a yanzu haka injiniyoyin rundunar suna harhada jiragen don rantsar
Buhari da Sarkin Kasar Qatar Sheikh Tamim bin Hamad Althani za su gana an jima. Kamar yadda mu ka ji daga Mai magana a madadin shuaban kasa, za a sa labule tsakanin Buhari da Sarkin Kasar Qatar a Aso Villa.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna a ranar Litinin, 22 ga watan Afrilu ta bayyana sunan mutum na biyu da masu garkuwa da mutane suka kashe tare da yar kasa Birtaniya a Kajuru. An bayyana sunansa a matsayin Mathew Danjuma
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar Yansandan jahar, SP Audu Jinjiri ne ya bayyana haka a ranar Litinin, 22 ga watan Afrilu a garin Dutse, inda yace an gano wannan jariri ne a wata tsohuwar rijiya dake cikin karamar huku
Da yake nuna dokinsa a kan ssbuwar matar da zai aura, Zango ya ce yana gayyatar kowa da kowa zuwa daurin aurensa. Sannan ya kara da rubutun cewar zai kasance da sabuwar amaryar har abada. "Zan auri sahiba ta, Safiyya, kuma za ta
Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar Sojan sama, Ibikunle Daramola ne ya bayyana haka a ranar Litinin, inda yace Saddique na amfani da damar irin wannan liyafa don ganawa da dakarun Sojinsa a duk lokacin da ake wani sha’anin biki
Masu zafi
Samu kari