Latest
A cikin sanarwar, masarautar ta tabbatar wa Sadiq Mahuta, tsohon alkalin alkalai na jihar Katsina, nadinsa a matsayin sabon galadiman Katsina kuma hakimin Malumfashi. Nadin Sadiq Mahuta ya biyo bayan mutuwar marigayi mai Shari'a
A yayin da aka nemi mutum guda aka rasa baya ga salwantar rai guda, an sace shanu fiye da 300 tare da sheke su a kauyukan Kuru, Maiyagan da kuma Rekwechungu da kananan hukumomin Jos ta Kudu da Bassa a jihar Filato.
Shugban kasa Muhammadu Buhari ya amince da kafa 'yan sandan unguwanni a matsayin wata mataki na magance karuwar barazanar tsaro da ake kara samu a sassan Najeriya a cewar Sufeta Janar na 'yan sandan Najeriya. Sufeta Janar na 'yan
Zango ya angonce da wata mai suna Safiya Umar Chalawa, wacce aka fi kira da Suffy, a ranar juma'a, 26 ga watan Afrilu, da misalin karfe 2:30 na rana. An daura auren ne a masallacin fadar sarkin Gwandu da ke garin Gwandu, a jihar
Al'umma sunyi matukar murna da farin ciki a ranar Talata bayan an sako matashiya Zainab Ali da mahukuntar kasar Saudiyya suka tsare a kan zargin safarar miyagun kwayoyi. Mataimakin shugaban kasa na musamman kan sabuwar kafar watsa
Kwararrun likitoci da suka gudanar da bincike kan koshin lafiyar shugaban kungiyar masu akidar Shi'a na Najeriya, Sheikh Ibrahim El- Zakzaky da kuma mai dakin sa Zeenatu, sun nemi a yi gaggawar fidda su kasar waje.
Shugaban kasar, wanda Ministan Harkokin Cikin Gida, Abdurahman Bello Danbazau ya wakilta ya ce ayyukan sun hada da titi mai tsawon kilomita 4.5 a cikin jami'ar da kuma magudanun ruwa fiye da kilomita biyu wanda ya fara daga cikin
Shugaban cibiyar karbar korafin al'umma, Abayomi Shogunle, ya bayyana cewa sana'ar karuwanci ta sabawa koyarwar manyan addinai biyu na Islama da kuma na Kirista da suka kasance mafi rinjaye a tsakanin al'ummar garin Abuja.
Za ku ji Sunayen wasu sabbabin bankuna da za a bude. Bankunan su ne Globus da Titan. Sai dai har yanzu babu wanda ya san sunayen sauran manyan bankuna 3 da su ka samu lasisi domin su soma aiki a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari