Latest
A ranar yau Juma'ar, 3 ga watan Mayu ne za a fara gudanar da Ibada a Masallacin Juma'a na Camlica dake birnin Istanbul a Turkiyya wanda shine mafi girma a kasar. An tattaro cewa an fara gina Masallacin ne tun shekaru shida da suka
Duba ga yanayin zafi da ake ciki a yanzu da dama daga cikin jama’a kan bukaci shan abu mai sanyi ko ruwa mai sanyi ko kuma dai zama a waje mai sanyi duk don ganin sun samu saukin zafi a tattare da su.
Kungiyoyin addinin Musulunci a ranar Juma’a 3 ga watan Mayu sun yaba ma gwamnatin tarayya akan kokarinta wajen ceto Miss Zainab Aliyu da Mista Ibrahim Abubakar wanda hukumomin kasar Saudiyya suka tsare.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Atiku ya bayyana haka ne cikin korafin daya shigar gaban kotun sauraron korafe korafen zaben shugaban kasa ta hannun lauyoyinsa inda yake kalubalantar nasarar Buhari, tare da buktar kotun ta sanar dashi
Azumin Ramadan na da falala da yawa. A cikin wannan wata na Ramada ne aka fara saukar wa da fiyayyen hallita Annabi Muhammadu (S.A.W) da littafi mai tsarki. Saboda tsarkin wannan wata ne ake rufe duk wani shaidani da kofofin wuta.
A yau Juma’a, 3 ga watan Mayu ne za a kaddamar da babban masalacin Juma’a na garin Lafia, babbar birnin jihar Nasarawa wanda aka gyara. Gwamnan jihar, Alhaji Umaru Tanko Almakura ne ya sanar da hakan.
An kashe mutane biyu a lokacin da ake gabatar da wani biki a garin Panda, da ke karamar hukumar Karu cikin jihar Nasarawa a ranar Talatar nan da ta gabata. Mun samu rahoton cewa rikicin ya barke ne tsakanin 'yan kabilar Yeskwa...
Majalisar Limamai da Malamai na jihar Kaduna ta bukaci Gwamna Nasir El-Rufai na jihar ya yi watsi da kudirin dokar birne matattu da Majalisar Dokokin Jihar ta mika masa domin neman amincewarsa. Sakon bayan taro da majalisar ta fit
'Yan sandan jihar Katsina sun kama wadanda ke da hannu a sace Alhaji Musa Umar, Hakimin Daura, mahaifar shugaban kasa Muhammadu Buhari. Mai bai wa shugaban kasa shawara ta musamman a fannin sadarwa Lauretta Onochie ita ce ta...
Masu zafi
Samu kari