Latest
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Lawal ya kashe Olaoluwa Fayomi mai shekaru 50 a rayuwa ne saboda zarginsa da yake yi na neman budurwarsa, a dalilin haka rikici ya kaure a tsakaninsu har ta kai ga ta caka masa wuka a kirji.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Sulaiman Kura ya bayyana haka ne a ranar Talata, 7 ga watan Mayu, inda yace karamar hukumar ta kara ma Malaman Firamri 450 girma a cikin watanni goma sha takwas da suka gabata.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito gwamnati ta zabo wadannan kwararru ne bayan kimanin mako guda da shugaba Buhari ya umarci babban sufetan Yansandan Najeriya, Mohammed Adamu ya fara aiwatar da tsarin yan doka a duk fadin Najeriya.
Masanin ya yi wannan jawabin ne yayin mayar da martani a kan ikirarin da aka ce gwamnatin jihar za tayi na rage karfin mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ta hanyar kirkirar wasu masaurautu hudu a Karaye, Bichi, Rano da Ga
Wani Sanatan Najeriya yayi Allah-wadai da rashin albashin Alkalai a makon nan. ‘Dan Majalisar yace bai kamata ace Alkalai su na samun matsala da albashi ba. Sanata Shehu Sani ne yayi wannan magana ba kowa ba.
Daga karshe Buhari yayi kira ga yan Najeriya dasu kasance masu bin doka da oda wajen tafiyar da rayuwarsu, sa’annan ya shawarcesu dasu yi amfani da damar Azumin watan Ramadana don samar da zaman lafiya a kasar.
Da yammacin jiya Talata ne wasu 'yan bindiga suka kai hari karamar hukumar Mulkin (Gudu) dake cikin jihar Sokoto, inda suka yiwa Sarkin garin yankan rago, bayan sun gama harbin kan mai uwa da wabi a cikin garin...
Mintuna 7 da fara wasa a gidan Liverpool, dan wasan kungiyar na gaba, Origi, ya zira kwallon farko a ragar Barcelona. Kwallon ta makale har zuwa hutun rabin lokaci. Ana dawowa daga hutun rabin lokaci ne dan wasan tsakiya na Liverp
Ya kuma rike mukamin kwamishinan 'yan sanda a jihohin Kogi da Bauchi inda ya jagoranci atisayen Operation Absolute Sanity a hanyar Kaduna zuwa Abuja a 2017. Sabo ya ce sabon kwamishinan ya kallubalanci dakarun rundunar su sake may
Masu zafi
Samu kari