Latest
Shugaban masu rinjaye a majalisan dattawa, Ahmed Lawan, yace ra’ayinsa na son zama shugaban majalisan dattawa ya kasance muradin abokan aikinsa, da sabbin sanatoci.
Yin hakan na daga cikin kokarin gwamnati na kawo karshen yaki da yin 'fitsari da kashi' a fili zuwa karshen shekarar 2025. A kalla mutane miliyan 47 ne ke yin bahaya a filin Allah a Najeriya, kamar yadda bincike ya nuna. Kananan
Wani mutumi ya yiwa matarsa saki uku, kwana daya da yin aurensu, bayan ya gano cikon da take yi a bayanta a lokacin da yaje kwanciya da ita. Mutumin ya ce bayan matar tasa yana daya daga cikin abinda ya ja hankalinsa ya aureta...
A jiya mun ka ji cewa wani ‘Dan Majalisa ya fito takarar Gwamna a Kogi duk da Bello ya gana da Tinubu. James Faleke, ‘dan majalisa mai wakiltar mazabar Legas shi ne zai yi takara. Falake zai ba Yahaya Bello ciwon-kai a APC.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa, an tsige kakakin majalisar dokokin jha Jigawa, Hon. Isah Idris Gwaram. An tsige shi ne a safiyar yau Alhamis, 9 ga watan Mayu lokacin wani zama.
Karfin wutar lantarki na kasa ya sake samun matsala ranar Alhamis da karfe 5:30 na safe, kamar yadda wata majiya daga kamfanin samar da hasken wutar lantarki na kasa ya sanar
A cikin 'yan shekarun nan da suka gabata ambaliyar ruwa ta yi sanadiyyar dukiyoyi harma da rayuka a wasu jihohi na fadin kasar nan. Sai dai a wannan shekarar gwamnatin tarayya ta bayar da hasashen yadda za ta magance matsalar...
Shugaban hukumar 'yan sanda na kasa, Mohammed Adamu ya bada umarnin dauko jami'an 'yan sanda sama da dubu shida daga jihar Lagos a dawo dasu jihar Zamfara, da sauran jihohi da ake fama da matsalar tsaro a kasar nan...
Al'ummar kananan hukumomin Gaya, Rano, Karaye da Bichi sun kai ziyara majalisar dokoki na jihar Kano domin nuna goyon bayan su ga matakin gwamnatin jihar na kirkirar sabbin masarautu a Kano. Idan ba a manta ba a ranar Laraba 8 ga
Masu zafi
Samu kari