An yi rugu-rugu da gidan sharholiya a garin Abuja

An yi rugu-rugu da gidan sharholiya a garin Abuja

Kamar yadda jaridar Premium Times ta ruwaito mun samu cewa, hukumomi masu ruwa da tsaki wajen tsare-tsaren muhalli, sun yi rugu-rugu da wani katafaren gidan rawa da sharholiya mai sunan Caramelo Club a babban birnin kasar nan na tarayya.

Hukumomi masu ruwa da tsaki a ranar Litinin sun yiwa katafaren ginin rusau a yankin Utako na garin Abuja. Sai dai mamallaka wannan babban gida na sharholiya sun bayyana rashin jin dadi sakamakon karancin kwanaki na wa'adin akarar wa da aka shimfida.

Gidan rawa na Caramelo gabanin a yi masa rusau

Gidan rawa na Caramelo gabanin a yi masa rusau
Source: Twitter

Gidan rawa na Caramelo bayan an yi masa rusau

Gidan rawa na Caramelo bayan an yi masa rusau
Source: Twitter

Gidan rawa na Caramelo bayan an yi masa rusau

Gidan rawa na Caramelo bayan an yi masa rusau
Source: Twitter

Gidan rawa na Caramelo bayan an yi masa rusau

Gidan rawa na Caramelo bayan an yi masa rusau
Source: Twitter

An yi rugu-rugu da gidan sharholiya a garin Abuja

An yi rugu-rugu da gidan sharholiya a garin Abuja
Source: Twitter

KARANTA KUMA: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin gwamnan jihar Legas a fadar Villa

A yayin da dalilai na rashin kasancewar katafaren ginin a bisa tsari na muhallai da kuma rashin kasancewa a gurbin da ya dace, ma'aikatan gidan rawa na Caramelo sun yi babatu na cewar sun samu rahoton ankarar wa na kwashe ina-su ina-su a ranar Juma'a.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.android&pid=solomonovlink

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na dandalan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Ku fa'idantu da manhajar mu ta Azumi a wannan wata mai albarka a wannan shafi:

https://fb.gg/play/ramadan_ramadan

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel