Latest
Da yake tabbatar da kama da mutanen, kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Katsina, SP Gambo Isah, ya ce sun mika wadanda suka kama zuwa hedikwatar 'yan sanda dake Abuja domin cigaba da bincike a kan su. A cewar sa: "da gaske ne mun
Yarinyar wacce aka shimfideta bisa tabarma domin ta sha iska saboda zafi a unguwar Rikoto, anyi awon gaba da ita ba tareda an san mutanen da sukayi mata wannan abin ba, kamar yadda makwabtan iyayenta suka fadi.
Buratai yace suna da hujjoji kwarara akan cewa yan siyasa na taimakon ta’addanci wanda ya hada da yan bindiga, garkuwa da mutane da kuma wasu matsalolin tsaro dake damun yankin.
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da kyautar Naira Miliyan ga kowane daya daga cikin Mutane biyu da hukumar kasar Saudiyya ta sallamo daga gidan kurkuku bayan kuskuren kama su da laifin fataucin miyagun kwayoyi.
Wani shahararren masani a harkar lafiya ya yi arin haske akan yadda mai fama da matsalar gyambon ciki wato Ulsa zai gudana da azumin Ramadana cikin sassauci, hakan zai samu ne idan har ya nisanta kansa daga cima da ka iya tado ciw
Gwamnan ya kara da cewa amma abin takaicin shine yadda ragowar kabilun Najeriya ke daukan wannan halin kirki na 'yan kabilar Igbo a matsayin rauni. Okorocha na wadannan kalamai ne a wurin taron manyan sarakunan kasar nan da aka yi
A wata takarda wacce ke dauke da sa hannun shugaban kungiyar Alhaji Yusuf Ibrahim Lajawa da kuma sakatarensa Alhaji Audu Sale Utai ne muka samu wannan labari.
A ranar Litinin dinnan da ta gabatane wani mutumi da ba a bayyana sunansa ba daga unguwar Mandawari da ke jihar Kano, ya yiwa wata budurwa 'yar shekara 19 yankan rago a yayin da yake kokarin yi mata fyade ta ki bashi hadin kai...
Masu sayar da kankara a jihar Bauchi kasuwa ta bude sosai, yayin da ake matsanancin zafi ga kuma azumi a bakin al'umma, inda suke amfani da wannan damar suke cin karensu babu babbaka...
Masu zafi
Samu kari