Latest
A ranar Talata ne gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo, ya rushe majalisar zartarwa ta jiha tare da sauke dukkan masu rike da mukaman siyasa a jihar. Gwamnan ya bayyana haka ne yayin taron majalisar zartarwa na karshe da
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai fara mulkinsa karo na biyu a ranar Alhamis 29 ga watan Mayu bayan an rantsar da shi sakamakon lashe zaben shugaban kasa na watan Fabrairun 2019. Duk da nasarar da ya samu a zaben na Fabrairun 201
Yan bindiga a ranar Talata, 28 ga watan Mayu sun kashe akalla mutane 23 a hare-haren da suka kai kauyukan Tunga da Kabaje, yankin Sakajiki dake karamar hukumar Kaura Namoda a jihar Zamfara.
Wasu daga cikin wadanda aka sauke da suka hada da sakataren gwamnati, Bashir Garba, shugaban ma'aikata, Buhari Bello, kwamishinan kudi, Suleiman Usman da kwamishiniyar ilimi, Aisha Madawaki, sun yiwa Tambuwal godiya bisa damar da
Matsalar rashin wadataccen tsaro a Najeriya ta kai intaha cikin makon da ya gabata kadai inda dumbin al'umma suka rasa rayukan su yayin da wasu kuma suka afka cikin tarkon 'yan ta'adda masu garkuwa da mutane.
Shugabannin kungiyar addini ta Jama'atu Izalatul bidi'a wa iqamatus Sunnah (JIBWIS) wacce akafi sani da kungiyar Izalah sun samu daman halartan taron majalisar Musulunci ta duniya da aka saba gudanarwa a kasar Saudiyya.
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai a hanyarsa ta dawowa daga wani waje, sai ya ci karo da wani mumunan hatsari tsakanin wata mota kirar Bus da Keke Napep a inda nan take motar ta kama da
Rundunar 'yan sandan jihar Gombe tare da hadin gwiwar 'yan kungiyar sa kai, sun yi nasarar ceto rayuwar matar dan majalisar wakilan nan mai wakiltar Gombe/Kwami/Funakaye, Yaya Bauchi Tongo da 'ya'yansa guda biyu, daga hannun...
Matashiyar nan mai suna Zainab Aliyu ta ziyarci fadar Shugaban kasa a Abuja tare da ahlin gidansu. Matashiyar da ahlin gidan nasu sun amsa gayyatar uwargidar Shugaban kasa, Aisha Buhari ne.
Masu zafi
Samu kari