Latest
Wata budurwa mai suna Sadiya Shehu, 'yar shekaru 17 a duniya wacce ke zaune a unguwar Tudun Murtala dake karamar hukumar Nasarawa cikin jihar Kano, ta kashe kanta saboda wani sabani da ya shiga tsakanin mahaifanta, wanda har...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a ranar 17 ga watan Janairun 2019 ne majalisar dokokin jahar Kebbi ta tantance Esther tare da amincewa da ita a matsayin Alkalin Alkalan jahar, amma gwamnan ya ki tabbatar da ita akan wannan mukami.
Legit.ng ta ruwaito Shehin Malamin ya kai wannan ziyara zuwa fadar Sarkin ne a ranar Laraba, 12 ga watan Yuni jim kadan bayan saukarsa daga jirgi a filin sauka da tashin jirage na Malam Aminu Kano bayan kammala aikin Umarah.
Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa bai kamata ba gwamnati ta kawo wata doka ta gyare-gyare akan addini ba tare da ta tuntubi malamai masu ruwa da tsaki a kowanne bangare ba, ma'ana malaman Musulunci dana Kirista...
Gwamnan jihar Zamfara, Dr. Bello Muhammad Matawalle, ya sha alwashin cire duk wani sarki da ya bari 'yan bindiga suka kashe mutum a masarautarsa. Yayi bayanin hakanne a jiya yayin da yake jawabi lokacin bikin ranar Demokradiyya...
Mun kawo maku wasu Hotuna 10 daga liyafar da aka shirya Ranar Damukaradiyya a fadar shugaban kasa na Aso Villa. Shugaba Buhari da Uwargidansa sun ci abinci da sauran shugabannin Afrikan da aka gayyata.
‘Dan takarar Jam’iyyar APP zai kai PDP kotu. Ma’ana PDP za ta koma gaban Kotu a Zamfara bayan nasarar da ta samu. Jam’iyyar adawa ta APP watau Action Peoples Party (APP) ce ta kai kara a kotun zaben.
Legit.ng ta ruwaito an gudanar da wannan aikin bada tallafi ne a ranar Talata, 12 ga watan Yuni, kuma gidauniyar Aisha Buhari ce ta dauki wannan taro tare da hadin gwiwar hukumar NDE inda mata dubu biyu daga sassa daban daban na j
Majiyar Legit.ng ta ruwaito gwamnan ya bayyana damuwarsa da ayyukan wata kungiyar matasa bata gari da ake kira da suna ‘Shila Boys’, wanda bayanai suka tabbatar da sun mayar da wani sashi na dajin Sambisa mafakarsu.
Masu zafi
Samu kari