Latest
Daya daga cikin masu yima Atiku Abubakar kamfen, Sani Adamu, ya tuhumi hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) da cewa ta na kokarin sake aikata abun da ya faru da Abiola, na soke zaben June 12
Hukumar sojin Najeriya ta yi arangama da wasu masu yiwa yan bindiga leken asiri da masu kai musu kayayyaki a kasuwan Burkusuma a karamar hukumar Sabon Birnin jihar Sokoto.
Gab da karewar wa'adinsa matsayin gwamnan jihar Osun, Ibikunle Amosun, ya tuntubi kwamishanan yan sandan jihar, Bashir Makama, domin bayyana masa cewa yana da dubunnan bindigogi da miliyoyin harsasai da ya boye a gidan gwamnati.
An bayyana sunan Sanatan Najeriya, Abdullahi Adamu, da wasu mutane 204 a matsayin wadanda ke da tarin bashi wanda yayi masu katutu bayan sun amshi bashi daga bankin First Bank.
Rahotanni sun kawo cewa kungiyoyin mabiya addinin Islama na gangami domn ganin an basu izinin gina masallaci a birnin Askum da ke kasar Habasha. Mabiya addinin Kirista a yankin na yiwa birnin kallon kasa mai tsarki.
Da yake jawabi ga jami’an yan sandan da kuma shugabannin kungiyar Miyetti Allah, Abdulmajid ya ce: “ Kwanan nan jami’an ‘yan sanda za su fara shiga cikin dajin da ‘yan bindiga ke aiki a ciki, saboda mun fara samun kayan aiki daga
Babban mai ba gwamnan jihar Gombe shawara kan harkokin watsa labarai, Ismail Misilli ya musanta zargin da ake yi na cewa suna bin tsohon gwamnan jihar da bita da kulli akan sayar da kayan gwamnati na miliyoyin Nairori.
Wani bidiyo yana ta yawo a shafukan sada zumunta, inda yake nuna wata budurwa 'yar Najeriya tana bayyana cewa ta fi son soyayya da maza masu aure da samari. Budurwar wacce taki bayyana sunanta ta ce ta fadi hakan ne saboda maza...
Ana zargin wata sabuwar Amarya da yiwa mijinta allura da maganin bera na fiya-fiya a jihar Kaduna. Wani mai amfani da shafin sada zumunta na Facebook, Mansur Salihu, wanda ya wallafa labarin a shafinsa, ya bayyana cewa wasu...
Masu zafi
Samu kari