Latest
A cewar jawabin da babban mai taimakawa gwamnan jihar a bangaren yada labarai da sanarwa, Ismaila Uba Misilli, ya fitar a ranar Litini, ya ce aikin kwamitin da sarkin zai jagoranta shine yin aiki tare da hukumar jin dadi da walwal
Ahmed Lawan Mirwa da Auwalu Isah Bello sun zama kakakin majalisa da mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Yobe na bakwai a karkashin inuwar jam’yyar, All Progressive Congress (APC).
Yaki gadan-gadan na cigaba da kunno kai tsakanin Amurka da Iran yayinda wasu kasashe masu karfin mulkin soja sun fara nuna wadanda zasu taimakawa.
'Yan wasan kwallon kafa na Najeriya sun yi barazanar nade kafa a otel dinsu domin tilastawa jami'an kasar biyan su ladan wasannin da suka yi a gasar cin kofin duniya ta mata.
Rahotanni sun kawo cewa an kashe mutane uku yayida aka yi garkuwa da kimanin mutane 20 biyo bayan sabon harin da aka kai karamar hukumar Maradun da ke jihar Zamfara. Mutane da dama sun jikkata sannan anyi fashin dabbobi 500.
Gomna da yaran sa sun yi kaurin suna wajen sace mutane tare da yin garkuwa da su a yankin kananan hukumomin Batsari, Safana da Jibia, inda dakarun soji su ka kama su yayin wani atisaye a cikin watan Yuni, 2019. Da ya ke tabbatar
Dakarun sojin sun fafata da 'yan ta'addar ne a lokacin da suka raka ayarin motocin 'yan kasuwa a kan hanyarsu ta zuwa kauyen Wala da makwabtan kauyuka. Mayakan da ke cikin matsanancin bukatar kayan abinci da ragowar kayan amfani
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, gwamnatin Kaduna ta hanyar amfani da hukumar fitar da tsare-tsare da kuma taswirar gine-gine ta Kaduna wato KASUPDA ta hana yin sallar juma’a a masallacin saboda saba dokar gini da akayi wajen
Harin da Amurkan ta kai ba zai rasa nasaba da harbo wani jirgin yakin kasar Amurka mai amfani da na'ura da kasar Iran ta yi ba a cikin makon jiya da kuma wani harin da aka kai wa jiragen dakon danyen man fetur na Amurka, wanda ta
Masu zafi
Samu kari