Latest
Tun bayan kwantar da Moda, manyan jaruman fina-finan Hausa da suka hada da Ali Nuhu da manyan darektoci irinsu Falalu Dorayi ke zarya zuwa asibitin da aka kwantar da shi domin duba lafiyarsa. Moda na daga cikin jaruman fina-finan
Shugabannin guda biyu sun bayyana cewa a cikin mako mai zuwa za suyi kokarin duba sharuddan yarjejeniyar domin sabunta tattaunawar da aka yi bisa yarjejeniyar.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai a ranar Asabar ya bayyana Najeriya a matsayin kasa wadda ke da fuskoki guda biyu, inda ya ce akwai bangaren Kudanci wanda ke cigaba da kuma bangaren Arewaci wanda ke fama da jahilci
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU, ta yi kira da babbar murya na neman gwamnatocin kasar nan da su mike tsaye wajen bayar da fifiko da kuma muhimmancin gaske a fannin inganta harkokin ilimi.
Rahotanni sun kawo cewa wata matashiyar budurwa mai suna Ummi ta kashe dan uwanta da suke uwa daya uba daya sakamakon takaddama da ta shiga tsakaninsu bayan ya hana su yin fati a unguwar Badawa da ke jiar Kano.
Kwallejin Kimiyya da Fasaha na Jihar Kebbi da ke Jega ta kori wasu dalibanta mata hudu saboda samunsu da aikata laifin madigo. Daily Trust ta ruwaito cewa shugaban makarantar da aka yi wa karin daraja, Aminu Dakingari, ya ce jami'
A jawabinta, shugabar kungiyar, Hajiya Hafsat Azare, ta bayyana dalilan da suka sa har aka kirkiri kungiyar da suka hada, bunkasa adabin Hausa a jihar, tallafawa marubuta littattafan Hausa musamman wadanda ke tasowa, wallafa litta
Safiya Umar Badamasi ce mace bahaushiya musulma ta farko da ta fara kai matsayin babban lauya na kasa (SAN) kuma itace ce ta farko da ta taba kai samun wannan darajar a jihar Katsina. Tana daya daga cikin lauyoyi 117 da suka nemi
NAFDAC ta sanar da wannan matakin ne ta hanyar amfani da shafinta na Tuwita. Mutane da dama sun yi ta kai kukan su ga hukumar game da rashin ingancin ruwan inda suka ce ana ganin datti cikin ruwan a wani lokaci ma har sauya kala r
Masu zafi
Samu kari