Latest
Sakataren ilimi na karamar hukumar Hadejia, Alhaji Musa Garba ya shaidawa kamfanin dillacin labaran Najeriya NAN cewa makarantun da wannan ambaliyar ruwa ta shafa sun hada da; makarantar karamar sakandare ta Hamza Abdullahi Junior
Shi dai wannan mutum yayi amfani ne da kudi N100 inda ya bai wa ko wace daliba daya daga cikinsu daga bisa ni ya kai su lungun wani aji a makarantar domin biyan buqatarsa.
Nagoggo ya bada labarin cewa, tun bayan zaman sulhun da ya shirya wanda ya hada da ‘yan baranda da kuma kungiyar ‘yan sintiri a jihar, yanzu an samu zaman lafiya tsakanin kungiyoyin biyu da kuma fahimtar juna.
A jiya Juma'a 12 ga watan Yuli 2019, gwamna Abubakar Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya nada tsohon gwamnan jihar, Alhaji Sa'idu Dakingari a matsayin Amirul Hajji kuma shugaban wakilan alhazzai na jihar Kebbi a Hajjin 2019.
Wata matar aure a jihar Kano ta wuce gona da irin wurin nuna kishin ta inda aka ce ta antayawa mai gidan ta tafashashen ruwa tayi masa mummunan rauni saboda wai zai kara aure. Matar da aka ce sunan ta Lauratu Ahmad ta yi wa mai gi
Jiya Juma'a ne gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya ce 'yan majalisar sa sunyi masa daidai da suka ki tantance kwamishinan da yake zagin shi a shafin Facebook. A ranar Alhamis dinnan da ta gabata ne, kakakin...
Za ku ji yadda a ka kirkiro mota mai aiki da wutar lantarki a Najeriya wanda tun 2015 ake wannan tanadi inji wadanda su ka kera motar lantarkin a Jami’ar UNN wanda a ke kira Lion Ozumba 551.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa Najeriya kasa ce da ba a damu da bin doka ba, inda ya kara da cewa 'yan Najeriya basa ganin laifin 'yan siyasa akan matsalar talaucin da suke ciki...
Rundunar 'Yan sandan jihar Zamfara sun kwato shanu 281, rakumma shida, doki daya da jakunna uku da 'yan bindiga suka sace a jihar tare da kama mutane uku da ake zargi da hannu cikin satar. Mutane ukun da aka kama sune Sa’idu Lawal
Masu zafi
Samu kari