Latest
Kamfanin kera motoci na kasar Faransa, Renault da kuma wani kamfanin gamayya na Najeriya, Coscharis, sunyi hadaka don fara hadawa da saida motoci kirar Renault a Najeriya. Kamfanin Renault ne ya bayyana haka
Wani abu da zamu iya kira da abin dariya ya faru, bayan wani dan sanda da ke aiki a Abuja ya kira wata karuwa da nufin ta taya shi kwana, a karshe dai ya kare da mamaki bayan ya gano abinda ba shi yayi tsammani ba...
A cewar iyalinsa, an gano cewa ya yi magana ta karshe a wayarsa ta hannu da Lady Prempeh, wata 'yar uwarsa mai rera wakokin yabo irin na addini, a ranar 4 ga watan Yuli da misalin karfe 2:30 na dare kafin daga a samu gawarsa bayan
Yan ta’addan ISWAP sun kashe sojoji shida a wani harin bazata da suka kai a jihar Borno da ke yankin arewa maso gabashin Najeriya, wasu majiyoyi na sojoji biyu suka sanar da AFP a ranar Alhamis.
Rundunar Yansandan jahar Oyo ta gurfanar da wasu mutane da take zargin yan kan kai ne gaban kuliya manta sabo bayan ta kamasu dauke da kawunan matattun mutane guda biyu a jahar.
Hamshakin dan kasuwa na jihar Katsina, Alhaji Dahiru Mangal, ya baiwa gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari kayan masarufi don a baiwa yan gudun hijira dake a jihar
Hukumar da ke kula da jigilan alhazan Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa daga yau Alhamis, 18 ga watan Yuli, za ta fara jigilan mahajjatan kasar daga Madina zuwa Makka.
Sarkin Araromi-Obu a jihar Ondo, Oba Aderemi Adelola, ya tsallake rijiya da baya a lokacin da wasu yan iska suka far ma ayarinsa da hari. An rahoto cewa Oba Adelola ana a hanyarsa ta dawowa daga wani tafiyar aiki a Akure, babbar b
Hukumar yan sanda a ranar Alhamis ta gurfanar da wasu matasa biyu a kotun Grade 1 dake unguwar Kabusa Abuja kan tuhumar aikata luwadi.
Masu zafi
Samu kari