Jihohi 20 mafi arziki a Najeriya a 2019

Jihohi 20 mafi arziki a Najeriya a 2019

A yayin da ake tantance arzikin kowace kasa da girman tattalin arzikin ta da kuma adadin al'ummar da ta kunsa gami da harkokin kasuwanci, mun kawo muku jerin wasu jihohin Najeriya 20 mafi arziki a bana.

Najeriya ita ce kasa mafi girma a nahiyyar Afirka.Tana dauke da kusan adadin al'umma miliyan 190. Bayan garin Abuja da ya kasance babban birnin kasar na tarayya, Najeriya ta na kunshe da jihohi 36.

Daki-Daki ga jerin jihohi 20 mafiya arziki gwargwadon adadin kudaden shiga da gwamnatocin su ke samu, bunkasar tattalin arziki, kasafi daga gwamnatin tarayya da kuma bukata ta adadin al'umma da suka kunsa.

1. Jihar Filato - $5.154 bn

2. Jihar Borno - $5.18 bn

3. Jihar Neja - $6.002 bn

4. Jihar Katsina - $6.022 bn

5. Jihar Anambra - $6.764 bn

6. Jihar Benuwai - $6.864 bn

7. Jihar Osun - $7.28 bn

8. Jihar Ondo - $8.414 bn

9. Jihar Abia - $8.687 bn

10. Jihar Cross River - $9.292 bn

11. Jihar Kaduna - $10.334 bn

12. Jihar Ogun - $10.470 bn

13. Jihar Akwa Ibom - $11.179 bn

14. Jihar Edo - $11.888 bn

15. Jihar Kano - $12.393 bn

KARANTA KUMA: Tirkashi: Daga amsa kiran waya kawai sai ya tsinci kanshi a gidan masu garkuwa da mutane

16. Jihar Imo - $14.212 bn

17. Jihar Oyo - $16.121 bn

18. Jihar Delta - $16.749 bn

19. Jihar Ribas - $21.073 bn

20. Jihar Legas - $33.679 bn

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare damu yayin da shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar ba mu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel