Latest
A wani zancen da ya fito daga hukumar wanda muka samu a hannun Jakadan kasar Saudiyya a Najeriya, Adnan Bostaji ya ce, an shirya wannan gasar ne domin nunawa duniya al’adun muslunci ta hanyar karatun Kur’ani da kuma kiran sallah.
An haifi Muhammad Sheikh a shekarar 1942 a cikin ahalin Hindu a garin Badin Sindh na kasar Pakistan. Muhammad Sheikh ya musulunta a shekarar 1989 tare da wani kawunshi
Kashim Shettima, tsohon gwamnan jihar Borno ya janyo hankalin gwamnati kan tabarbarewar ilimi da makarantu a jihohin Najeriya inda ya ce hakan zai zama fitina ga kasar a nan gaba idan ba a dauki mataki ba. A wata faifan bidiyo da
Masana sun bukaci jama’a da su dunga yawan cin gwaza domin cewa yana dauke da sinadarai masu matukar amfani a jikin dan adam. Bincike ya kuma nuna cewa ganyen gwaza na dauke da sinadarin kawar da cututtuka da suka hada da makanta.
Fasto Felix Ajide na cocin King Jesus ya bayyana cewa shirin wasan BB Naija da ake haska abun da ke faruwa da gaske na taimakawa wajen lalata tarbiyya, kuma bai dace da al’ummar mu ba
Domin bayar da madogara ta tsayuwar sa a kan wannan lafazi, shugaban kasa Buhari ya hikaito tabbaci a kan hujjar kowace jiha cikin jihohi 36 da kasar nan ta kunsa ta samu wakili a bisa kujerar minista cikin majalisar zantarwa.
An gano gawar wata mata mai suna Mama Maria da ake zargin saurayin ta ya datse kan ta a garin Owode da ke karamar hukumar Yewa ta Kudu a jihar Ogun. Lamarin ya faru ne makonni biyu da suka gabata bayan wani mutum da ba a bayyana s
Wani labari da yake ta yawo a shafukan sada zumunta na zamani, irinsu Facebook, Twitter da Instagram, sun nuna cewa akwai yiwuwar fitaccen jarumin wasan Hausa na Kannywood din nan, Ali Nuhu, zai iya zama Ministan Wasanni da...
Sanata Shehu Sani ya lissafa dalilai biyar da ke asassa rashin tsaro a Najeriya duk da cewa an kwashe kimanin shekaru goma ana kokarin magance matsalar. Kamar yadda ya lissafa a shafinsa na Twitter a ranar Juma'a 19 ga watan Yuli,
Masu zafi
Samu kari