Latest
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya cacaki tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo kan budaditar wasikar da ya rubuta ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Mista Obasanjo ya fitar da wasikar ne a ranar Litinin inda ya
Mafi tsafta a Nahiyar Afirka, Kasar Rwanda ta zama masaukin baki da yan kasuwa. Bayan fama da kisan mummuke na yakin shekarar 1994 da kasar ta fuskanta, kasar ta sama canji sosan gaske. Yan Najeriya masu fasfo zasu iya samun biza
Wani mai hamshakin kudi ya kerewa Bill Gates a Duniya a 2019. Bernard Arnault ne ya doke Bill Gates daga rukunin manyan masu kudi bayan da ya sha gaban Bill Gates a Duniya da fam Dala miliyan 200.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya kaddamar da aikin gina gidajen zama 400 a karamar hukumar Mafa dake a jihar Borno. Gwamnan ya dawo mahaifarshi, Mafa jim kadan bayan da ya gama zagaye duka kananan hukumomin jihar Borno
Wani mutumi da ake tunanin mahaukaci ne ya shige cikin injin na jirgin Azman a ranar Juma’a, 19 ga watan Yuli a filin sauka da tashin jirage na Murtala Muhammad da nufin a kais hi birnin Accra na kasar Ghana.
Mabiya Sheik Ibrahim El-Zakzaky wadanda aka fi sani da Shi'a sun cigaba da gudanar da zanga-zanga duk da umurnin hukumar yan sanda da ta hana taro a birnin tarayya illa farfajiyar Unity Fountain.
A jiya Alhamis, 18 ga watan Yuli 2019, wata kotun majistire dake a Igbosere a jihar Legas ta daure wani mai gadi , Amos Dauda a gidan yari na tsawon shekara uku bayan da ta kama shi da laifin satar sarka da kudinta ya kai N10m
Rahotanni sun kawo cewa shahararrun mawaka da makadan nan na kasar Amurka sun yi shasu a birnin Jeddah da ke Saudiya, bikin casu da 'yan kasar suka dade suna zuba ido.
Jagoran mai suna Musa Tambawal ya shaidawa manemna labarai cewa gidaje man da aka rufe an same su ne da laifin bayar da mai ba bisa ka’ida ba, rashin lasisin sayar da man da sauran wasu laifuka da dama.
Masu zafi
Samu kari