Latest
Yanzu haka Ma’aikatan Jami’a za su sake shiga wani sabon yajin aiki a Najeriya. A ‘yan majalisar wakilai tarayya da dattawa su na ta faman kira ga Ma’aikatan jami’o’in su hakura su maida wukakensu.
Cikin karsashi na bayyana farin ciki, gwamnan jihar Kastina Aminu Bello Masari, ya yi karin haske da cewar ba tare da daukar wani lokaci mai tsawo ba rashin tsaro da ta'addancin 'yan daban daji zai zamto tarihi a jihar.
Ya kara da cewa mutumin ya fara bin Abubakar ne tare da daukan hotonsa yana nuna shi tare da fadin kalamai na nuna kyama. Da farko Abubakar ya yi burus da shi, tare da tsallaka titu domin nesanta kansa daga mutumin, amma sai mutum
Takaitaccen faifan bidiyon Adamu yayin da ya dare fuffuken jirgin ya watsu a dandalin sada zumunta da kafafen yada labarai na gida da na waje. Adamu ya yi yunkurin shiga dakin ajiye kaya na jirgin, lamarin da ya tilasta direban
Wani tsohon Gwamna ya bayyana yadda Mandela ya takawa Obasanjo burki a Najeriya inda ya ce Shugaban Afrika ta Kudun ne ya ceci Najeriya daga mulkin Obasanjo a lokacin da ya nemi ya sake zarcewa a 2007.
Bello Matawalle ya bayyana cewa saban tsarin yin sulhu da yan ta'addan Zamfara da gwamnatinshi ta shigo da shi na haifar da sakamako mai kyau kasancewar an shafe sati uku ba a samu rahoton harin yan ta'adda
Shakka babu Gareth Bale zai bar Real Madrid kamar yadda Kocin sa Z. Zidane ya fada. Amma abin tambaya shi ne wa zai kashe kudi ya saye Gareth Bale. Mun kawo Kulobs 3 da ake tunani za su iya sayen Bale daga Madrid.
Ganin Barazanar kisan Mazajen aure daga Masu dakinsu ya fara yawa inda Mace ta nemi kashe Maigidan ta ya na neman zama ruwan dare. Mun kawo maku yadda za a kawo karshen hare-haren da ake gani a cikin gidajen aure.
A kidaya da kididdigar da aka yi na yawan mutanen da ke duniya, an gano cewa maza sun fi mata yawa a duniya da tazara marar yawa. Akwai a kalla maza 101.7 ga duk mata 100, kamar yadd wata kididdiga da kasar Amurka ta yi a shekarar
Masu zafi
Samu kari