Kasashen duniya 10 da mata suka fi maza yawa
A kidaya da kididdigar da aka yi na yawan mutanen da ke duniya, an gano cewa maza sun fi mata yawa a duniya da tazara marar yawa. Akwai a kalla maza 101.7 ga duk mata 100, kamar yadd wata kididdiga da kasar Amurka ta yi a shekarar 2019 ta nuna.
Duk da tazarar yawan da ke tsakanin maza da mata ba ta da yawa, akwai a kalla kasashen duniya 25 da mata suka fi maza yawa.
Ga guda 10 da ke sahun cikin kasashen duniya da mata suka fi maza yawa.
10. Zimbabwe
• Kason mata a cikin yawan mutanen kasa: 52.28%
• Adadin yawan mata: 7,771,000
• Adadin yawan maza: 7,092,000
• Jimillar yawan mutanen kasa: 14,863,000
9. Georgia
• Kason mata a cikin yawan mutanen kasa: 52.34%
• Adadin yawan mata: 2,088,000
• Adadin yawan maza: 1,901,000
• Jimillar yawan mutanen kasa: 3,989,000
8. Hungary
• Kason mata a cikin yawan mutanen kasa: 52.40%
• Adadin yawan mata: 5,062,000
• Adadin yawan maza: 4,598,000
• Jimillar yawan mutanen kasa: 9,660,000
7. United States Virgiin Islands
• Kason mata a cikin yawan mutanen kasa: 52.50%
• Adadin yawan mata: 55,000
• Adadin yawan maza: 50,000
• Jimillar yawan mutanen kasa: 104,000
6. Aruba
• Kason mata a cikin yawan mutanen kasa: 52.57%
• Adadain yawan mata: 56,000
• Adadin yawan maza: 51,000
• Jimillar yawan mutanen kasa: 107,000
DUBA WANNAN: Wata baiwar Allah ta rabu da mijinta saboda yafi son ta a kan mahaifiyarsa
5. Puerto Rico
• Kason mata a cikin yawan mutanen kasa: 52.62%
• Adadain yawan mata: 1,505,000
• Adadin yawan maza: 1,356,000
• Jimillar yawan mutanen kasa: 2,861,000
4. Estonia
• Kason mata a cikin yawan mutanen kasa: 52.62%
• Adadin yawan mata: 698,000
• Adadin yawan mata: 628,000
• Jimillar yawan mutanen kasa: 1,327,000
3. Portugal
• Kason mata a cikin yawan mutanen kasa: 52.69%
• Adadin yawan mata: 5,373,000
• Adadin yawan maza: 4,824,000
• Jimillar yawan mutanen kasa: 10,197,000
2. Armenia
• Kason mata a cikin yawan mutanen kasa: 52.97%
• Adadin yawan mata: 1,569,000
• Adadin yawan maza: 1,394,000
• Jimillar yawan mutanen kasa: 2,963,000
1. El Salvador
• Kason mata a cikin yawan mutanen kasa: 53.19%
• Adadin yawan mata: 3,450,000
• Adadin yawan maza: 3,036,000
• Jimillar yawan mutanen kasa: 6,486,000
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng