Latest
Alamomin cutar hanta sun rabu kashi daban-daban daga kanana zuwa manya. Su kan bayyana a jikin dan Adam bayan wata daya zuwa watanni hudu da kamuwa da cutar. A wani sa'ilin su kan bayyana bayan mako biyu da kamuwa.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Mansurah Isah, ta mayar da martani akan kazafin da Tanimu Akawu yayi wa matan masana’antar shirya fina-finan Hausa na bin mazan banza.
Wasu Masu satar mutane Yankin tsakiyar Arewa sun shiga hannun Soji. Sojojin Najeriya sun damke wadanda su ka fitini Jihohin Arewa ta tsakiyar Benuwai da Nasarawa shekaran jiya.
Duk da har yanzu ba a san takaimaiman dalilin da yasa sojan ya yanke shawarar kashe kansa ba, takardar da ya bari ya nuna cewa Adedapo ya kashe kansa ne sakamakon samun sabani a tsakaninsa da matarsa a kan aikinsa. A jikin takarda
Masu iya magana kan ce sana'a karba-karba, kuma duk kankantar ssana'a idan har Allah ya sa wa bawansa albarka ciki, sai ka ga ya kasance ccikin runfin asiri. hakan ce ta kasance da Hajiya Bilkisu Shu'aibu wacce ta fara kitso tun t
Aisha Buhari ta ba Matan Najeriya shawara a wajen taron WILAT inda ta ce Mata ke taimakawa shugabanni wajen samun nasara a mulki. Mai dakin Buhari ta ce Mata ne silar nasarar har shugaban kasa.
Wani dattijo a cocin Christ Apostolic (CAC) mai suna Elder Kwasi Agbo ya kusa rasa mazakutarsa bayan mazauna garin Akim Akwatia da ke Yankin Gabashin Ghana sunyi yunkurin datse masa mazakutar bayan kama shi zundir yana kokarin yin
An hako gawar Sarki Namarudu a wani yanki dake kasar Iraqi, gawar ta sa da ta matarsa an same su sanye da kaya na gwala-gwalai da lu'ulu'u wanda aka yi musu kudi kimanin dalar Amurka miliyan talatin biyar ($35m), inda kudin ya...
Wani bidiyo da yake yawo a kafafen sada zumunta, ya nuna yadda wata mata take shan fitsarin karenta, inda ta bayyana cewa yanayi mata maganin kuraje. Matar wacce take 'yar kasar Amurka mai suna Lynn Lew, an nuno ta lokacin da...
Masu zafi
Samu kari