Latest
An bayyana biranen da suka fi ko ina tsadar rayuwa a duniya a wannan shekarar ta 2019. Birnin Paris, Singapore da birnin Hong Kong sunyi kunnen doki ne a matsayin biranen da suka fi ko ina tsadar rayuwa a duniya...
Shugaban hukumar na reshen Najeriya, Mista Olu Adenipekun, shi ne ya labartawa manema labarai wannan rahoto cikin wata sanarwa yayin ganawa da su a ofishin hukumar dake unguwar Yaba a jihar Legas
Sabuwar jaruma mai tasowa Maryam MJ ta sha alwashin cewa sai tafi kowacce jaruma mace tashe da shuhura a masana'antar Kannywood matukar za a bata dama ta nuna irin basirar ta kamar yadda ake bawa sauran jarumai mata...
An nuno Laila kawar fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa na Kannywood wato Hadiza Gabon, a wani bidiyo ta na yiwa mutanen da suke yi musu zargin cewa su 'yan madigo ne ita da kawarta Hadiza Gabon...
A ranar Juma'a, wata mata mai suna Aisha ta cakawa mijinta, Yahaya Mayaki, wuka sau biyu a ciki sakamakon wani sabani da suka samu na auratayya a gudansu dake unguwar Sardauna Crescent, mun samu rahoto.
Mun gano cewa Australiya ta fi kowace kasa a Duniya yawan mafi karancin albashi. Idan a na maganar albashi, Manyan Kasashen da Ma’aikata su ka fi morewa a yau su na Turai.
Wana mai gadi mai shekeru 20, Micheal Nwaogwu ya gurfana gaban kotun Majistare da ke zaman ta a Yaba a Legas a ranar Juma'a bisa tuhumarsa da ake yi na sace N2,385 daga akwatin tara kudin sadaka na coci da ake kira baiko. Rundunar
Wani bidiyo da yake ta yawo a kafafen sada zumunta na zamani ya nuna yadda wani Fasto na wata coci da ba a bayyana sunanta ba yake cirewa wata mata aljani wanda ta bayyana cewa yana saduwa da ita kuma yana sanya mazakutarsa...
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya auno sabuwar amarya balarabiyar kasar Labnan amma mazauniyar Najeriya. Wannan labarin ya bayyana ne ranar Juma'a inda mai magana da yawun gwamnan, Ladan Salihu, ya ce an daura wannan aure a
Masu zafi
Samu kari