Latest
An ruwaito cewa tsohuwar matarsa, 'yar shekaru 58, Ms Lee ta yi dabara ne ta hanyar motsa sha'awar mijinta a gidansu da ya saki jiki sai da damke mazakutarsa ta sanya almakashi mai kaifi sosai da datse. Daga nan sai Ms Lee jefa ma
Jagoran 'Yan shi’a ya yi magana a kan sa-in-sa da Gwamnatin Najeriya inda ya ce babu hannunkowa a rikin da aka yi sai Buhari a dalilin tsare babban Malaminsu da a ka yi na tsawon shekara da shekaru.
Mun kawo maku jerin manyan ‘Yan kwallon da su ka fi kowa albashi a Duniya. ‘Yan kwallo 3 ne su ka shiga cikin mutane 100 da Forbes ta bayyana na wadanda su ka samu makudan kudi a bana.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ba gwamnatinsa bane ta gina bangaren gadar Abubakar Audu da ke hanyar BUK daura da Gadon Kaya ta da fara tsagewa. Martanin da tsohon gwamnan ya yi a ranar Juma'a na da
Jarumar wacce ta fito da sunan Hajiya Laure a cikin fitaccen fim dinnan na Mansoor, wanda ya zama daya daga cikin manyan fina-finai da aka taba yi a masana'antar Kannywood. Yanzu haka dai tauraruwar jarumar na kara haskawa...
Fitaccen dan wasan kwallon kafa na kulob din Arsenal, Mesut Ozil da Kolasinac sun ranta ana kare don neman mafaka bayan an wasu mutane da ake tunanin 'yan fashi ne sun kai musu hari da wukake, ranar Alhamis 25 ga watan...
Diyar gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, Balaraba Ganduje, ta yiwa fitaccen mawakin matan nan kyautar wata dankareriyar bakar mota kirar Honda Accord. Ado Gwanja ya wallafa hoton motar a shafinsa na Instagram...
Jami'an tawagar Operation Puff Adder a Katsina a ranar Juma'a sun dakile wasu hare-hare da 'yan bindiga suka kai a garuruwan Sabon Garin Baure da kauyen Baure da ke karamar hukumar Safana na Jihar. An ruwaito cewa wasu daga cikin
A cewarta, bincike ya nuna cewa wasu kamfonin kasar nan na shigowa da fatun ne daga kasashen Labnan da Turkiya, yayin da da dama ke shigo da nasu ta haramtacciyar hanyar fasa kwauri a kanya iyakar kasar nan.
Masu zafi
Samu kari