Latest
Kazalika cibiyar kula da harkokin ziyarce-ziyarce a aikin Hajji da Umara, a ranar Lahadi ta kaddamar da shirin fara jigilar maniyyatan wasu zababbun kasashe zuwa wurare na tarihi a birnin Madinah.
Ramatu ta kasance tana sana’ar sayar da charbin malam (alawar gargajiya), inda ta bayyana cewa tana samun naira miliyan daya da dubu dari hudu a kowani mako daa cikin wannan sana’a tata.
Boko Haram sun yi mummunan ta’adi a Jihar Borno inda ‘Yan ta’addan su ka hallaka masu jimamin makokin mutuwa. Tuni Gwamna Zulum ya yi Allah-wadai da wannan hari da a ka kai wanda haryanzu 11 na asibiti.
Sunan wannan gari Ubang, kuma yana nan ne a cikin karamar hukumar Obudu dake jahar, kuma hakan yasa jama’a da dama masu yawon bude suna tururuwa zuwa wannan gari don gane ma idanuwansu wannan abin al’ajabi.
Wasu miyagu yan bindiga sun kai mummunar farmaki gidan wani hamshakin dan kasuwa, AlhajiYusuf Garkar-Bore, inda suka kasheshi, sa’annan suka yi awon gaba da matar dansa, Aisha Yusuf, a jahar Kebbi.
A yau ne ranar ciwon hanta ta duniya wato World Hepatitis Day. Allurar riga kafin ciwon hanta wasu allurori ne guda uku zuwa hudu da ake yi na tsawon watanni 6. Ba'a kamuwa da ciwon hanta matukar an yiwa mutum alluran riga kafi.
A cikin wannan yanayi ne Atiqah ta yanke sawarar fara nema wa mijinta mata ta biyu, wacce za ta iya kula da shi da 'ya'yansu, kuma a dandalin sada zumunta ne Atiqah ta gano wata mata mai suna Nur Fathonah, wacce daga bisani ta gam
A cewar jaridar kasar Ingila (Daily Mail UK), matar ta sanar da mahaifyarta cewa ta na jin kasala kuma ga shi ba ta iya cin abinci kafin daga bisani ta fadi a sume, lamarin da yasa aka garzaya da ita zuwa asibiti. A cikin dakin ak
Har ila yau, zancen ya fadi cewa ‘yan kwangila uku ne ke fafutukar samun kwangilar yin wannan aikin. Shugaban kula da ayyuka da bin diddigi na jihar, Nura Jibo ya tabbatar wa yan kwangilar cewa kwamitin da aka nada domin tantance
Masu zafi
Samu kari