Latest
Hatsarin ya faru ne a daidai lokacin da jirgin ke gudanar da atisaye. Wani wanda lamarin ya auku a kan idonsa ya bamu labarin cewa tun jirgin na sama kan ya fado ya soma ci da wuta.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan ya sanar da kwamitocin majalisar dattawa, inda ya ambaci sunayen shugabanni da mataimakin shugabannin kwamitocin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata, 30 ga watan Yuli, yace ba zai ambaci sunan wanda zai gaje shi ba a 2023. Buhari yayi magana ne yayinda ya karbi bakuncin mambobin kungiyar Progressives in Academics (Pro-Acad).
Safiya Musa, ta kasance fittaciyyar tsohuwar jaruma a masana’antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood. Kamar dai yadda labari ya nuna tun farko dai jarumar ta shiga harkar fim ne ba wai don neman kudi ba, sai dai domin rama wula
Rahotanni sun kawo cewa wasu yan bindiga dauke da makamai sun tashi garuruwa sama da 70 a jihar Sokoto, yayin da suka kashe mutane da dama tare da sace tarin dukiya da suka hada da dabbobi.
A shekarar nan ne za a fara kawowa mutanen Najeriya motoci daga China. Mutanen Najeriya za su fara hawa Motocin da a ka yi amfani da su a kasar Asiyan. Wannan abu ne da ba a taba yi ba.
Yan bindiga a sun kai hari kauyuka hudu a karamar hukumar Batsari dake jihar Katsina a yammacin ranar Lahadi, inda suka kashe mutane uku sannan suka yi garkuwa da mutane shida.
A 'yan kwanakin nan amaryar fitaccen jarumi Adam A Zango ta wallafa wani hoto na mijin nata inda ta rubuta cikin harshen turanci cewa; "Mijina abin alfahari na ina sonka so mai tsanani," amaryar ta yi rubutun ne cikin takaitattun.
Jaruma Maryam Booth ta sha kalamai marasa kan gado na rashin da'a daga mabiyan shafinta na Instagram sakamakon tallata wasu samfurin rigunan mama da tayi a shafin ta akan zunzurutun kudi har naira dubu goma sha shida (N16,000)...
Masu zafi
Samu kari