Latest
Allah ya yi wa Hamza Bin Laden dan tsohon shugaban kungiyar 'yan ta'adda na al-Qaeda Osama bin Laden rasuwa. Wani sabon rahoto da hukumomin tattara bayanan sirri na Amurka suka wallafa ya bayyana cewa dan tsohon jagoran na al-Qaed
Wani rahoto da jaridar Amurka ta Wall Street Journal ta wallafa ya ce an birne fiye da sojojin Najeriya 1,000 a wani boyeyen makabarta da ke garin Maimalari a jihar Borno ba tare da yi musu karramawa irin ta sojoji ba. Rahoton ya
Kungiyar ta yi amfani da alkaluma na ilimin tattalin arziki da gudanar da gwamnati wajen kasashen duniya 140 da suka yi kaurin suna wajen cin hanci da rasha wa. Sun yi hakan ne ta hanyar bayar da maki ga kowacce kasa daga 1 zuwa
Hukumar FIFA ta ce a halin yanzu kofar fara jefa kuri'u a bude take domin tantance gwarzon bana. 'Yan wasa, masu horaswa wato koci, masoya da kuma 'yan jaridu na kwallon kafa su ne za su tantance gwarzon bana.
Shugaban majalisar dokokin jihar Zamfara, Alhaji Nasiru Magarya, ne ya sanar da dakatar da shugaban karamar hukumar yayin zaman majalisar na ranar Talata bayan majalisar ta karbi korafi a kansa da wasu masu kishin karamar hukumar
Wani kwarare a fanin sadarwa da shekara 33, Maxim Gareyev ha amsa cewa shine ya kashe masoyiyarsa, marubuciyar salon kwalliya, Ekaterina Semochkina 'yar shekaru 24 kuma saka gawarta cikin jaka. Ya ce Semochkina ta yi masa gori cew
Wata babbar kotun jaharKano ta yanke hukuncin kisa a kan wani matashi dan shekara 25 mai suna Umar Yakubu bayan ta kamashi da laifin kisan abokinsa, Ibrahim Adamu a sanadiyyar rikici a kan bashin naira 20.
Legit.ng ta ruwaito Magajin gari ya samu kyakkyawar tarba daga masoya, yan uwa da abokan arziki, kai har ma da mai martaba Sarkin Daura kansa, Alhaji Faruk Umar, tare da yan fadarsa inda suka yi maraba dashi hannu biyu biyu.
Malaman addinin Musulunci a Omu-Aran, jihar Kwara, a ranar Laraba, 31 ga watan Yuli sun gargadi Musulmai da su guje na cin bashi mara amfani domin siyan ragon layya.
Masu zafi
Samu kari