Latest
Rahotanni sun kawo cewa mutanen kasar Indiya sun fara murna da farinciki da batun zuwan Shugaban kungiyar yan Shi’a a Najeriya, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, tun bayan da wata babbar kotun Kaduna ta bayar da belinsa domin ya je India
Wani ‘Dan Najeriya Mai karatun Digir-digir zai fito da maganin cutar tibi. Wannan Matashi ya na karatunsa ne PhD a Jami’ar Ilorin inda ya ke shirin kirkiro maganin cutar tarin tibi da ke fama da ita.
Ramon Murtala wanda shi ne mahaifin yarinyar ya shaidawa jaridar The Nation cewa Zainab ta bata ne da misalin karfe 7 na yammacin 19 ga watan Yuli bayan da ta tafi wurin sayen biskit.
Saura shekaru 27 Bayin Allah su daina mutuwa idan har sun ga dama. Mutuwa za ta zama sai wanda ya ke so ya bar Duniya kamar yadda José Cordeiro da kuma David Wood su ka bayyana kwanan nan.
Micheal Job, wani fasto ne dan kasar Amurka, wanda kwanan nan ya kai ziyara kasar Kenya a matsayin annabi, rahotanni sun nuna cewa Job ya mutu kwanaki kadan bayan ya kai ziyara kasar ta Kenya...
Mun ji cewa bashin Tiriliyan 1.25 ya hau kan Jihohin Najeriya masu arzikin mai. Wadannan tsirarun jihohi da ke da arzikin man fetur sun karbi Naira tiriliyan 44.68 amma duk da haka sun tara bashi.
A ranar Asabar ne 3 ga watan Agustan wannan shekarar, fitaccen jarumin Kannywood Adam A Zango, ya aikawa wata matar aure mai suna Misis Lawal Mahmud sakon gargadi, inda ya bukaci mijinta da 'yan uwanta akan su ja mata kunne akan..
Ikon Allah sai kallo, kuma dama masu iya magana sun ce idan da raka ka sha kallo, an samu wata karamar yarinya mai shekaru 10 a duniya, Masenengen Targbo da ta haihu a jahar Benuwe, yankin Arewa ta tsakiya, a Najeriya.
Wani mutumi dan shekara 40 a duniya, mai suna Bisso Aminu, ya bayyana cewa ko kadan baya dana sanin kashe mahafinsa da yayi mai suna Aminu Allahbani, dan shekara 65. A cewar Aminu, mahaifin nasa matsafi ne, kuma da ace bai...
Masu zafi
Samu kari