Latest
Wata babbar kotun jaharKano ta yanke hukuncin kisa a kan wani matashi dan shekara 25 mai suna Umar Yakubu bayan ta kamashi da laifin kisan abokinsa, Ibrahim Adamu a sanadiyyar rikici a kan bashin naira 20.
Legit.ng ta ruwaito Magajin gari ya samu kyakkyawar tarba daga masoya, yan uwa da abokan arziki, kai har ma da mai martaba Sarkin Daura kansa, Alhaji Faruk Umar, tare da yan fadarsa inda suka yi maraba dashi hannu biyu biyu.
Malaman addinin Musulunci a Omu-Aran, jihar Kwara, a ranar Laraba, 31 ga watan Yuli sun gargadi Musulmai da su guje na cin bashi mara amfani domin siyan ragon layya.
Tsohon gwamnan ya harzuka ne bayan wakilan kasashen Afrika a majalisar dinkin duniya sun ki goyon bayan hadakar yin aiki tare tsakanin kasashen Amurka da China. Bayan an sanar da sakamakon kuri'un da wakilan kasashen majalisar din
Matsananciyar yayin bai wa hammata iska, ta sanya wani matashi mai shekaru 22, Precious Michael, ya kai hakwara kan ƙirjin wata Mata. Laifin da ya sanya aka gurfanar da shi a gaban kotun majistire ta birnin Asaba a jihar Delta.
Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan sabbin dokokin biyu da majalisar dokokin tarayya suka kaddamar masa. Babban hadimin shugaban kasa kan harkokin majalisar dattawa, Ita Enang, ya bayyana hakan ne wani hira da manema lab
A wani kauye mai suna Chibibiri da ke karamar hukumar Kuje, babbar birnin tarayya Abuja, matan al'ummar Basa sun ce suna fama da talauci da karancin aiki.
Bataliyar mai suna 171 Battalion an bude ta ne domin fada da ta’addanci da kuma muggan laifuka a yankin arewacin jihar Katsina wanda ke daf da kan iyakar jamhuriyar Nijar. Majiyar sojin ce ta ba jaridar Premium Times wannan labari
A jiya ne babban Kotun kolin Najeriya ta yanke hukuncin cewa za ta zauna a Watan gobe domin shari’ar PDP da Atiku Abubakar ya kawo, ya na mai karar kotun da ke sauraron korafin zaben shugaban kasa.
Masu zafi
Samu kari