Latest
Dan takaran shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben kasa da aka gudanar a watan Fabrairu 2019, Alhaj Atiku Abubakar, ya nuna karfin gwiwar cewa zai samu adalci a karan da ya shigar akan Shugaban kasa Muh
Wani mutumi ya nuna bacin rai da bakin ciki bayan shafe watanni biyar da yin sabon auren shi. Mutumin yaje shafin sada zumunta na zamani ya gargadi maza da suke tunanin auren mata 'yan bana bakwai wato 'Slay Queens'...
Manajan ya ce babu wani abu da ya sami wutar jihar Kebbi illa kawai abinda kamfanin ke fuskanta shi ne rashin biyan kudin wuta daga wurin jama’a.
Jami’an Yansanda masu yaki da fashi da makami, SARS sun samu nasarar cafke wata budurwa yar shekara 18 mai suna Hadiza Babayo da laifin satar kaninta dan shekara 5, tare da yin garkuwa da shi,
Wata mata yar shekara 22 mai suna Harela Uba ta amsa laifin kashe dan kishiyarta jariri dan kwana uku, a yankin Karamar Hukumar Shiroro da ke Jihar Neja.
Binciken da likitoci suka yi ya bayyana dubunnan misalai na DNA na tsawon shekaru 15, inda hakan ya nuna cewa tabbas wannan mutumi yana da 'ya'ya sama da dubu daya a cikin wannan yankin na su...
Tabbas girma ko shekaru basa hana neman ilimi, wannan kuwa ya tabbata kamar yadda dattijuwa, Hajiya Fatima Kurfi ta tabbatar baya ta samu shaiar kammala karatun digiri na farko yayin da take da shekaru 76 a duniya.
A ranar 23 ga watan Satumba na shekarar 1987 ne gwamnatin tsohon shugaban kasa na mulkin Soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ta kirkiro jahar Katsina daga cikin jahar Kaduna, wanda hakan yasa a yanzu Katsina ta cika shekaru 32
Wata mata yar shekara 22, Harela Uba ta shiga hannun Yansandan jahar Neja bayan ta shayar da jaririn kishiyarta wanda bai wuce kwanaki 3 a duniya ba kacal gubar fiya fiya, inda take ya zamto matacce
Masu zafi
Samu kari