Latest
Majiyar Legit.ng ta ruwaito rundunar ta bayyana haka ne cikin wata sanarwa data fitar, inda take tabbatar ma jama’a cewa babu wani shiri da Boko Haram ke yi na kai hari cikin Maiduguri, don haka kowa ya kwantar da hankalinsa.
Rundunar 'yan sanda ta musamman ta jihar Legas ta cafke Dan shekaru 11 mai suna Hamed Gilani a samamen da ta kai Oshodi. Hamed Gilani, ya sanarwa da 'yan sandan cewa bai ga wani aibun shan wiwi ba gani da cewa yana sha tun shekaru
Kwanaki kadan da suka gabata akwai labarai da aka dinga wallafawa dangane da akwatin da za a sanya Robert Mugabe a ciki, yadda aka kawata ta da na'urori masu kwakwalwa da kuma abubuwa na yanar gizo, inda aka bayyana cewa an kashe.
Shugabar alkalan shari'ar Abba Kabir Yusuf da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, Halima Shamaki, a ranar Laraba ta ce, ita ba za ta ce hukuncinta bai kammalu ba kamar yadda INEC ta yi a zaben jihar. Shamaki ta ce, ta na
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Neja ta kama mambobin kungiyar 'yan banga biyar a garin Kontagora da ake zargi da laifin azabtar da wani bawan Allah har sai da ya mutu abinda 'yan sandan suka ce zalunci ne. Mutum uku ci
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Katsina ta kama wani karamin yaro dan shekara 18, Abdullahi Lawal dake zaune a kauyen Nassarawa na karamar hukumar Dandumen jahar Katsina da laifin dillancin tabar wiwi.
Labarin wani mutumi da aka wallafa da ya tsinci kanshi a cikin wani mawuyacin hali ya yadu a shafukan sadarwa. Mutumin yana da yaro dan shekara 10, amma kuma har yaron ya girma bai yadda cewa danshi bane, hakan ne yasa ya nemi...
Wata matar aure, Shamsiyya Muhammad a ranar Laraba ta roki kotun Shari'a na II da ke zamansa a Magajin Gari Kaduna ya raba auren ta da mijinta Sani Adamu saboda ya ki yin sallah. Mai karar, Shamsiyya da ke zaune a Tudun Wada Kadun
Gwamnatin jahar Zamfara ta fara hada magunguna da kanta wanda za ta dinga rarrabawa ma asibitocinta domin al’ummar jahar su dinga samunsa cikin sauki da arha
Masu zafi
Samu kari