Latest
Jaridar BBC Hausa ta ruwaito mahukunta a kasar Pakistan sun ce, rayukan mutane 19 sun salwanta a yayin da fiye da mutane 300 suka jikkata a sanadiyar wata mummunar girgizar kasa mai karfin maki 5.8 da ta auku a Gabashin kasar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a jiya Laraba, 25 ga watan Satumba, ya jinjina wa gidauniyar Bill and Melinda Gates Foundation tare da gidauniyar Aliko Dangote akan taimako da ayyukan ci gaba da suke gudanarwa a Najeriya.
Wata matar aure, Shamsiyya Dikko, a ranar Alhamis ta roki kotun shari’an Musulunci da ke zama a Rigasa, Kaduna da ta rushe aurenta da Aminu Umar, kan cewa baya son yin sallah.
Yariman kasar Saudi Arabia ya ce alhakin kisan dan jarida Jamal Khashoggi da aka yi yana wuyansa domin abin ya faru ne karkashin mulkinsa kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito. Basaraken, Mohammed bin Salman, har yau dai b
Dakta Pantami ya ce kimanin kaso 90 na miyagun laifuka da ake tafkawa a kasar na aukuwa ne da mafi girman taimako na wayoyin hannu musamman ta'adar masu garkuwa da mutane da ta addabi kasar.
Huddah Monroe ta bayyana yadda a karshe ta fada tarkon maza duk da cewa ta taso da tsananin tsanar su a rayuwarta, bayan ta ga yadda mijin mahaifiyarta ya dinga cin zarafin mahaifiyarta a lokacin tana yarinya...
'Yan Najeriya musamman 'yan kudancin kasar sun yi caa akan 'yan yankin arewa bayan kama wasu 'yan damfarar yanar gizo (Yahoo Boys) da aka yi guda shida a jihar Kano. Rundunar hukumar yaki da cin hanci da rashawa reshen jihar Kano.
Wannan abu ya faru ne a sakamakon rashin jituwa dake tsakanin hukumar da Sufeto janar Mohammed Adamu. An kuma cinma wannan matsayar ne a ranar Talata da hukumar ta gana da kungiyar ‘yan kwadago a Abuja.
Hukumar 'yan sandan jihar Delta ta tabbatar da kisan gillar da aka yiwa Pius Ukrakpo sakamakon zarginsa da ake da bin matar wani a yankin Jeddo da ke karamar hukumar Okpe a jihar Delta. Jami'in hulda da jama'a na hukumar 'yan sand
Masu zafi
Samu kari