Latest
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta taya kasar Najeriya murna akan zagayowar ranar yancinta karo na 59. Jam'iyyar ta kuma lissafo wasu nasarori da gwamnatin shugaba Buhari ta samu.
Yan daba a unguwar Gobirawa yan yashi dake karamar hukumar Fagge ta jihar Kano sun kashe wata matar aure a cikin gidanta, sannan suka kashe diyarta kuma suka jefa gawarta cikin rijiya. Daily Trust ta bada rahoto.
Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, gwamnan cikin wata sanarwa da ya gabatar a ranar Litinin, ya ce wannan yunkuri na kan tafarkin kundin tsarin mulkin kasa wanda ya ba shi damar yin afuwa ga masu laifi.
Rahotanni sun kawo cewa kungiyar malaman makarantun Islamiyya karkashin jagorancin kungiyar Izala ta Rigasa da ke jihar Kaduna ta yi Allah-wadai samammen da aka kai makarantar tarbiyya da ke yankin.
Hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC) a ranar Litinin, 30 ga watan Satumba, ta sake gufanar da tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam, akan wasu tuhume-tuhume guda tara da suka hada da zambar
Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum, ya amince da biyan kudin sallama ga rukuni na biyu na wadanda suka yi ritaya mutum 1,000 tsakanin 2013 zuwa yanzu.
A daidai lokacin da aka fara lissafin zabe mai zuwa da kuma kokarin samun shiga da iko a jam’iyyar APC, Attahiru Bafarawa yace kishin-kishin din da ake yi na tasirin Tinubu a APC ya na raguwa.
A yayin zantawa da kamfanin dillancin labarai na Najeriya a ranar Lahadi cikin birin Abuja, Georage ya ce za'a samu babban kaso na rangwamin kalubalai da kasar nan ta ke fuskanta matukar an dage wajen samar da aikin yi ga matasa.
Allah (SWT) ya siffanta yaran da ya bamu a matsayin kwalliyan rayuwar duniya a surori daban-daban cikin Al-Kur'ani mai girma. Hakazalika mun ga yadda mutane ke nuna matukar soyayya ga yaran da Allah ya azurtasu da shi.
Masu zafi
Samu kari