Latest
Rundunar 'yan sandan Najeriya (NPF) ta fitar da jerin sunayen wadanda suka yi nasara a jami'an da za su dauka a shekarar 2019 bayan sun shirya musu tambayoyi da gwaje-gwaje a cibiyoyi daban-daban a sassar kasar. Rundunar 'Yan sand
An alakanta nasarar da honarabul Agbiye ya samu a zaben 2019 da tsoron ubangidansa na siyasa, kasurgumin dan ta'adda, mai garkuwa da mutane, Terwase Akwaza (wanda aka fi sani da 'Gana'), da kowa ke yi. Rahotanni sun bayyana cewa
Za ku ji yadda Iyayen ‘Dan kwallon Najeriya, Ola Aina, su ka yi hidima domin ya yi suna. Aljazira ta kawo labarin Matashin ‘Dan kwallon Super Eagles Ola Aina mai ratsa jiki.
Pantami ya dakatar da shirin cire kudin da suka shafi USSD daga dukkanin kamfanonin sadarwa na wayar salula a Najeriya. Saboda cire kudin abu ne wanda ya sabawa doka.
Dalibar wacce ta bayyana cewa ita 'yar ruwa ce an bayyana sunanta da Olamide, an ruwaito cewa sun samu dan rikici da wata kawarta da suke zaune daki daya, inda Olamide ta zargi Blessing da dauke mata sarka da dan kunne, inda ta...
Da kamar wuya buhun shinkafa ya koma N9,000 kafin Disamba inji masu bibiyar shafinmu inda su ke ganin da wuya farashin shinkafa ya karye nan kusa.
Shugaban kasar Rasha, Viladmir Putin ya bayyana cewa akalla mayakan kungiyar ta’addanci ta ISI guda 2,000 ne suka shiga cikin kungiyar ta’addanci ta Boko Haram domin kara musu karfi a shekarar 2018.
Sanata mai wakiltan yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Uba Sani ya sha alwashin kaddamar da aikin tona dukkanin haramtattun cibiyoyin horar da kangararru a kasar.
Majalisar dokokin jahar Gombe za ta tantance diyar tsohon gwamnan jahar, Sanata Danjuma Goje wanda gwamnan jahar Muhammadu Inuwa Yahaya ya aika musu da nufin nadata mukamin kwamishina.
Masu zafi
Samu kari