Latest
Binciken masana nazari a kan kiwon lafiya ya bayyana amfanin citta a jikin dan Adam. Tun tsawon shekaru sama da 4, 700, mutanen kasar Sin da Indiya ke amfani da citta wajen magance cututtuka daban-daban.
Wata mai suna Birddie-T ta wallafa wani labari a shafinta na Twitter, inda ta bayyana yadda wata yarinya 'yar shekara 9 ta rubutawa danta mai shekara 9 wasikar soyayyar, Birddie ta roki mutane su taya ta jimamin wannan wasika...
Wani bidiyo yana ta yawo a shafukan sada zumunta inda aka ga sojoji suna ta ladabtar da wani mutumi ta hanyar sanya shi yin wanka a cikin kwata saboda ya saci takalmi na kimanin naira dubu ashirin (N20,000) ya kuma sayar da shi...
Ba abin mamaki bane kasashen da zamu lissafo, duba da yadda suka sha fama da matsaloli irin su cututtuka, yake-yake, rikicin kabilanci da addini, matsalar canjin yanayi da dai sauransu. Wadannan matsaloli suna makasudin sanya...
'Yar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Zahra Buhari a ranar Juma'a ta bawa al'umma mamaki yayin wani taro da BBC Hausa ta shirya inda ta bayyana cewa ba ta iya magana da harshen Hausa sosai ba duk da cewa mahaifinta bahaushe ne. An
Tsohon Ministan Ilimi, Kimiyya da Fasaha, Ambasada Yerima Abdullahi ya ce Farai ministan Najeriya na farko, Abubakar Tafawa Balewa (1912-1966) ya san cewa akwai danyen mai a Arewa amma bai hako man ba. The Punch ta ruwaito Abdulla
A ranar Larabar makon da ya gabata ne 23 ga watan Oktobar nan Allah ya yiwa wani dalibi rasuwa a jami'ar jihar Bauchi dake Gadau wato (Bauchi State University, Gadau). Dalibin wanda aka bayyana sunan shi da Shamsu Yahaya Gakaka...
Tsohuwar jarumar fim wadda tauraruwar ta ta yi haske a shekarun baya Fati Baffa Fagge, wadda aka fi sani da Fati Bararoji. Ta bayyana shirin ta na yin aure a duk lokacin da ta samu mijin da zai aure ta...
Kamar yadda kowa ya sani cin amana ya riga yayi katutu a cikin jinin mutane yake, yanzu haka lamarin ya zama tamkar gaskiya yayin da yanzu kowanne lungu da sako ka shiga masoya na fuskantar matsalar cin amana wala Allah ga macen..
Masu zafi
Samu kari